ミュージックビデオ

ミュージックビデオ

クレジット

COMPOSITION & LYRICS
Ibrahim Al-Hassan
Ibrahim Al-Hassan
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Mega Mix
Mega Mix
Producer
Ice Don
Ice Don
Engineer
Hu2boy
Hu2boy
Creative Director

歌詞

Oh yeah
Yaron nan ne
Yaron
(Big Bang Bass)
Tana da kyau kuma (tana da hankali)
Akwai ta da son ado (ado da kyalkyali)
Tana da son ibada
Akwaita da son biyayya
Sai dai bata ji kuma
Baya wane Honda
Gaba kaman tifa
Kugunta siriri
She's b* kaman riri
Bata kula yaro sai dai baban yaro
Kuma tafi karfin a kirata da ashawo
In kaga wan nan kayana ne (kayana ne)
Kayana ne (kayana ne)
Da kaga wan nan kayana ne (kayana ne)
Kayana ne (kayana ne)
Manyan kaya (wane yaro)
Sai dai baban yaro
Manyan kaya (wane yaro)
Sai dai baban yaro
Kaman roba, in tana juyawa
Kaman leda, in tana takawa
Hayakin taba, in tana cakewa
So pretty, intana kwalbewa
Girl I need you by my side wallahi
You make me feel some kind
Me wanna chop your uhmm (ahhahh)
Girl I need you by my side wallahi
You make me feel some kind
Me wanna chop your uhmm (ahhahh)
In kaga wan nan kayana ne (kayana ne)
Kayana ne (kayana ne)
Da kaga wan nan kayana ne (kayana ne)
Kayana ne (kayana ne)
Manyan kaya (wane yaro)
Sai dai baban yaro
Manyan kaya (wane yaro)
Sai dai baban yaro
(It's that mega producer)
(Big Bang Bass)
Written by: Ibrahim Al-Hassan
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...