ミュージックビデオ

ミュージックビデオ

クレジット

PERFORMING ARTISTS
Ali Jita
Ali Jita
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ali Jita
Ali Jita
Songwriter

歌詞

Zakin waka
Auta Waziri kuke ji malam
(Sultan with the beat baby)
Hello, hello masoyiya ta
Fatan alkhairi auta ta mata
Na kwana cikin kewar ki sahiba ta
Kwana biyu ban samu na shingida ba
Rashin ganin ki ke sakan tunani (oya my way)
A kan ki zuciya tana da rauni (oya my way)
Nabi duniya kauye da birni (oya my way)
Eh, banga wacce tayi kamar ya ke ba
Wayyo, wayyo
Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you)
Wayyo, wayyo
Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you)
I miss you (I miss you)
(I miss you)
Wayyo, wayyo (wayyo)
Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you)
Wayyo, wayyo
Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you)
I miss you (I miss you)
I miss you
Na fada wa mama na
Kece zabi na
Kuma kece wacce na baiwa dukan kai na
Tun ran dana saki a zuci ta bar kuna
Don Allah kada ki furtan bankwana
Zama dake, ban ji korafi ba
A barmu tare don ba zamu farrake ba
L-O-V-E kalmar soyayya (L-O-V-E kalmar soyayya)
Duk wani dadi na bayan soyayya
L-O-V-E kalmar soyayya (L-O-V-E kalmar soyayya)
In tayi dadi sai auratayya
L-O-V-E kalmar soyayya (L-O-V-E kalmar soyayya)
In naji sauki kece dalili
Wayyo, wayyo
Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you)
Wayyo, wayyo (wayyo, wayyo)
Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you)
I miss you (I miss you)
Wayyo, wayyo
Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you)
Wayyo, wayyo
Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you)
I miss you (I miss you)
Kece autar mata
Ko na kira ki da giwar mata
Ya kyautu nasan matsaya ta
A wajen ki taho yar gata
Zo na gaya miki
Begen da nake miki
Ni zana tsaya miki
Kiyi gaba sai mata su raka miki
Hello, hello masoyiya ta
Ni ke na gani nafi so auta ta mata
Wayyo, wayyo
Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you)
Wayyo, wayyo
Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you)
I miss you (I miss you)
Wayyo, wayyo
Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you)
Wayyo, wayyo
Wayyo, wayyo, wayyo (I miss you)
I miss you (I miss you)
Written by: Ali Isah Jita
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...