クレジット

PERFORMING ARTISTS
Ahmerdy
Ahmerdy
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ahmad Gambo salman
Ahmad Gambo salman
Songwriter

歌詞

[Verse 1]
Kamar da wasa mun fara soyayya
Ba musu babu jayayya
A hankali muka raineta
Tamkar jini har yayi kama da hanta tawa
Kece ta wa, ke dai nake son burgewa
Kinji masoyiya
Soyayya tana da dadi amma idan ka samu mai sonka
A koda yaushe kana tare da sonsa
Tamkar ciwo a ƙalbi
[Chorus]
Amma nasan da cewa
Komai zai wucewa
Amma sonki bai mace wa
Cuz I love you
Duk daren daɗewa
Kece a bar tunawa
Kece abar tunawa ta
Cuz I love youuuuuuu
Cuz I love youuuuuu
[Verse 2]
M Shareefi
Kece a kwance a ƙirjina
A zuciyata kike kwana
Ba mai bamɓare ki a hannuna
Ni dake mutuka raba
Babu tantama so ruwan zama bari in raba muku gardama
Na yarda ke rayu in mutu coz I love you
[Chorus]
Amma na san da cewa
Komai zai wucewa
Amma sonki bai macewa
Cuz I love you
Duk daren daɗewa
Kece a bar tunawa
Kece abar tunawa ta
Cuz I love youuuuuuu
Cuz I love you
Babu tantama ina sonki
Zuciya cike da begenki
Duk da ma ance na bar sonki
Masu adawarki
Zan rike amanar ki
Zanyi tattalin mutuncin ki
Babu mai hana ni auren ki
Mahaifiyata tana sonki
Written by: Ahmad Gambo salman
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...