クレジット
PERFORMING ARTISTS
Khalid FunnyGuy
Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Khalid Dangana
Composer
PRODUCTION & ENGINEERING
Khalid FunnyGuy
Mastering Engineer
歌詞
Funnyguy
dan mahautane
koda kunji na mace dan allah karkuyi kuka
domin na dade da macewa yanzun idona na rufe
koda kunji na mace dan allah karkuyi kuka
domin na dade da macewa yanzun idona na rufe
akwai linka fani mai dauke da sunana
mai dauke da sunana
akwai makara mai dauke da sunana
mai dauke da sunana
akwai kabari mai dauke da sunana
mai dauke da sunana
watarana dolene ku goge number na
mai dauke da sunana
adu'a
adu'a kuymun
adu'a
adu'a zakuyimun
adu'a
adu'a kuymun
adu'a
adu'a zakuyimun
adu'a
adu'a kuymun
adu'a
adu'a zakuyimun
adu'a
adu'a kuymun
adu'a
adu'a zakuyimun
rayuwa ce ehhh
wataran komai zaya wuce
damuwa ce
ke saka dan adam yabi ya susuce
nina amince ehh
haka rabbi ke son na kasance
duk abinda zasuce
ku barsu kawai suje suce
duk abinda yafaru da sanadi
falalar ubangiji ba 'adadi
son manzo a zuci baida madadi
karasa abinda kakeso da radadi
inna mutu dan allah ku tinani
cikin adu'arku ku sakani
randa za'a kaini ku rakani
kusaka hannu da sauri a rufeni
sannan kusani a
adu'a
adu'a kuymun
adu'a
adu'a zakuyimun
adu'a
adu'a kuymun
adu'a
adu'a zakuyimun
adu'a
adu'a kuymun
adu'a
adu'a zakuyimun
adu'a
adu'a kuymun
adu'a
adu'a zakuyimun
rahama ku rokamun
gafara ku rokamun
yafiya ku nimamun
hasken kabarima ku rokamun
rahama ku rokamun
gafara ku rokamun
yafiya ku nimamun
hasken kabarima ku rokamun
adu'a
adu'a kuymun
adu'a
adu'a zakuyimun
adu'a
adu'a kuymun
adu'a
adu'a zakuyimun
adu'a
adu'a kuymun
adu'a
adu'a zakuyimun
adu'a
adu'a kuymun
adu'a
adu'a zakuyimun
Written by: Khalid Dangana