クレジット
PERFORMING ARTISTS
Auta mg boy
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Auta mg boy
Songwriter
歌詞
Ehh naji dadi
Soyayyarki yau tayi tasiri
A raina, ba kowa tun dama kece
Naji dadi
Soyayyarka yau tayi tasiri
A raina, ba kowa tun dama kai ne
Eh zo kiji yan mata, kyakkyawar labari
Ni dake nai fata, munyi zaman alkairi
Kin taho na ganki, mai hasken annuri
Ni dake mun saba, wanan shine fari
Kin kai na kai, kin zo nazo mun hada kauna
Kin ban naci, kiban na sha karshen kullawa
Ehhhhh kauna
In na yunkuro, kai nake gani
In na waiwayo, kai nake gani
Sannu malami zo zauna kusa dani
Kayi alkawar karka yada ni
Inda zaka je, karka barni je dani
Kai ne nawa duka wuya karka farake
Zo zo zo zo
Zo mu sha soyayya
Zo zo zo zo
Kai ka sani hanya
Zo zo zo zo
Ka rufe ni ka saya
Zo zo zo zo
Ni da kai na saba
Zo zo zo zo
Dake so kuka kula
Zo zo zo zo
Akwai babbar alaka
Zo zo zo zo
Munyo nissa mu cila
Zo zo zo zo
Tukcin so ki bani
Karba yarda wanan shine sirri na
Dauka, bani, ingantacen buri na
Kece, tawa, nasan kece zabina
Kin ban kauna, nasa shi cikin kalbina
Kai zaka min maganin ciwo na
Kece kin ka san sirrina
Written by: Abdulrahman Muhammad Garba, Auta mg boy