album cover
Mata
8,308
Pop
Mata은(는) {albumName} 앨범에 수록된 곡으로 2019년 2월 20일일에 Jita Record에서 발매되었습니다.Mata - Single
album cover
발매일2019년 2월 20일
라벨Jita Record
멜로디에 강한 음악
어쿠스틱 악기 중심
발랑스
춤추기 좋은 음악
에너지
BPM111

뮤직 비디오

뮤직 비디오

크레딧

실연 아티스트
Ali Isah Jita
Ali Isah Jita
실연자
작곡 및 작사
Ali Isah Jita
Ali Isah Jita
작사가 겸 작곡가

가사

Amada
An gama yan mata na samu mata
Mu sha biki ke kika sace zuciyata
In ba ke ba, ba ni babu soyayya
Gaki da kyau ga kyan hali da tarbiya
Nima yau Allah ya bani mata
Cikin mata kun ga ba irin ta
You're the love, I miss so much from the day I met you
No one can take your place (from my heart)
To your face I fill so bless (the apple of my eyes)
Kamar fura da nono (we just trying together)
Kamar fura da nono ko shinkafa da wake
An gama yan mata na samu mata
Mu sha biki ke kika sace zuciyata
In ba ke ba, ba ni babu soyayya (ga sarauniya)
Gaki da kyau ga kyan hali da tarbiya (kungani)
Nima yau Allah ya bani mata (amarya)
Cikin mata kun ga ba irin ta (ga amarya)
Ko dare safiya ina tunannin ki
I no dey tire idan ina ta kallonki
You are part of my destiny
I love you tuntuni
That's why you got me on my bend and knee
An gama yan mata na samu mata
Mu sha biki ke kika sace zuciyata
In ba ke ba, ba ni babu soyayya
Gaki da kyau ga kyan hali da tarbiya
Nima yau Allah ya bani mata
Cikin mata kun ga ba irin ta
In ba ke ba ba ni babu soyayya
Gaki da kyau ga kyan hali da tarbiya
Nima yau Allah ya bani mata
Cikin mata kun ga ba irin ta
An gama yan mata na samu mata
Mu sha biki ke kika sace zuciyata
Nima yau Allah ya bani mata
Cikin mata kun ga ba irin ta
Written by: Ali Isah Jita
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...