album cover
Aure
26,449
World
Aure은(는) {albumName} 앨범에 수록된 곡으로 2017년 5월 20일일에 NORDAN ORTTY에서 발매되었습니다.Musa Jikan Musa
album cover
가장 인기 있는
지난 7일
02:10 - 02:15
Aure은(는) 지난 주에 약 2 분 and 10 초 시점에에 가장 많이 검색된 곡입니다.
00:00
00:15
00:30
00:35
00:45
00:55
01:00
01:15
01:45
02:10
02:30
03:05
00:00
04:11

뮤직 비디오

뮤직 비디오

가사

[Verse 1]
Ta taka, ta taka
Na gode
[Verse 2]
Yarinya Dan gata ya so ki
Gatan 'yan gata na so ki
Yarinya Dan gata na son ki
Gatan 'yan gata
[Verse 3]
Yaya na zo na gan kanwarka
Yace Dan gata shigo da takalmanka
Ai ganinka gidanmu ni ko na yi murna
Bara a kira Habiba, dai ta zo mu dan tattauna
[Verse 4]
An yi an yi an so ta yi aure dole
Ita kuma tace sai dai kai dole
Yau yau maza ka je ka kawo goro gidana
Eh ka je ka kawo goro gidana
[Verse 5]
Haba yarinya zo mu je eh ya
Eh ya,aure da ni da ke eh ya
Tun da Allah Ya ba ni ke
Then I go marry you today today
Eh ya, eh ya ah! aure yarinya zo mu je eh ya ah
[Verse 6]
Allah ya ba ni ke, Eh ya, eh ya ah
Aure da ni da ke, Eh ya, eh ya ah
Zo mu je, Allah ne ya hada ba mai rabawa
(Allah ne ya hada ba mai rabawa) kauna
[Verse 7]
Ayye nanaye aure a yi a yabawa
Ayyyayah
[Verse 8]
Ai ni kauna nake, a ce har soyayya na buge
Duk matan duniya kin buge, yarinya lale mai labulai na
Sarauniya da lullubi kuma ga goshin walkiya take
Madara na me your umbrella, umbrella ela ela
[Verse 9]
Zo yarinya zo matso kusa give me love
Taho yarinya zo kusa I go give you love
Taho yarinya zo matso kusa give me love
Taho yarinya zo kusa I go give you love
[Verse 10]
Haba yarinya zo mu je eh ya eh ya ah
Aure da ni da ke eh ya eh ya ah
Tun da Allah ya ba ni ke
Then I go marry you today today eh ya eh ya ah
[Verse 11]
Aure yarinya zo mu je a eh ya ah
Allah ya ba ni ke a eh ya ah
Aure da ni da ke eh ya eh ya ah
Aure he ah ah ah
[Verse 12]
(Allah ne ya hada ba mai rabawa) ayya ah
(Allah ne ya hada ba mai rabawa) ayya ah
Na gode
Na gode
Written by: MUSA SHAFFA AKILAH
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...