album cover
Rigima
album cover
Rigima은(는) {albumName} 앨범에 수록된 곡으로 2023년 6월 2일일에 Blaq waxeery에서 발매되었습니다.Rigima - Single
2023년 6월 2일
라벨Blaq waxeery
언어English
BPM
멜로디에 강한 음악
어쿠스틱 악기 중심
발랑스
춤추기 좋은 음악
에너지

가사

MB
Eh mana
Mai wanka da faro ne
Wallahi na rantse
Kaunarki ban datsewa ko ana duka na
Wallahi na rantse
Kaunarka ban datsewa ko ana duka na
Mai rigima
Rigima
Rigima
Bana son rigima
Rigima
Rigima
Idan na baki fari ki zuba
Tun daga rana zuwa asuba
Kiyi ta rawa kar da ki tsata
Baby ki daina yawan rigima mana kalleni ina da aji
Namiji iya namiji
Ga gemu maza alaji (ga gemu maza alaji)
Ke nagani, nagani, nagani
Ni kuma na zama dan mazari
Babyna na miki alkawari
Zan bada sadakinki
Ki saka ni a fadar ki
Ki saka ni a dakinki
Na kira fatawa
Na dan taba shin suzo su siyan baki
Wallahi na rantse
Kaunarki ban datsewa ko ana duka na
Wallahi na rantse
Kaunarka ban datsewa ko ana duka na
Mai rigima
Rigima
Rigima
Bana son rigima
Rigima
Rigima
Naki na yarda akan ka dan ba abani aronka ba
Baby zan kashe kaina in baka sani aranka ba
Baby idan na rasaka bazan samu wani kamarka ba
Ko a sahun kaunarka nice asahun gaba
Ni fa kawai fa abarni dakai
Baby na mutu ni fa a kai
Wace tace fa na bar mata kai
Baby zan rike almakashi
Ni zan yan-yanka ta dashi
Zan yanke duka namanta
Din nabar mata tantakwashi (na bar mata tantakwashi)
Wallahi na rantse
Kaunarki ban datsewa ko ana duka na
Wallahi na rantse
Kaunarka ban datsewa ko ana duka na
Mai rigima
Rigima
Rigima
Bana son rigima
Rigima
Rigima (bana so)
Written by: Umar MB
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...