album cover
Rawa
828
Pop
Rawa은(는) 앨범에 수록된 곡으로 2023년 7월 18일일에 Maidawa에서 발매되었습니다.Rawa - Single
album cover
발매일2023년 7월 18일
라벨Maidawa
멜로디에 강한 음악
어쿠스틱 악기 중심
발랑스
춤추기 좋은 음악
에너지
BPM125

크레딧

실연 아티스트
Maidawa
Maidawa
실연자
작곡 및 작사
Maidawa
Maidawa
작사가 겸 작곡가

가사

Yeah (yeah)
Mai dawa
Sanity beat
Eh mana (eh mana)
Rawa, rawa
Rawa, rawa
Rawa, rawa
Kuyi rawa (kuyi rawa)
Yeah, wanda yace bazai rawa ba yayi wa kansa
Wata tace batai rawa ba tayi ma kanta
In bayka da lalle koma chan ki tsaya
In kin iya debo shoki zo nan ki tsaya
In kun iya juyawa irin ku mukeso
Hakane ko ba haka ba sai kuce naso
Bayan an mana video sai a mana hoto
Ina DJ dan tsaya mana
Dan tsaya mana
Muyi rawa, rawa, rawa
Rawa, rawa, rawa
Rawa
Rawa, rawa, rawa
Rawa, rawa, rawa, rawa
Rawa, rawa, rawa
Rawa, rawa, rawa
Rawa
Rawa, rawa, rawa
Rawa, rawa, rawa
Rawa
To wanda yace badamu ba ai mun farka
Duk inda akwai girki kuma sai mun leka
In munci mun koshi sauran mu sashi a leda
Dare nada yawa Allah ya sasaka
Back to the matter yau fa sai anganmu
Tunda mun samu kida yau fa sai anjimu
Mu bude alewa mu jefa a bakinmu
In mun gama tsotsewa-aa-aa
Sai muyita
Rawa, rawa, rawa
Rawa, rawa, rawa
Rawa
Rawa, rawa, rawa
Rawa, rawa, rawa
Rawa
Rawa, rawa, rawa
Rawa, rawa, rawa
Rawa, rawa, rawa
Rawa, rawa rawa
Rawa rawa rawa
Rawa, rawa
(Rawa, rawa, rawa)
(Rawa, rawa, rawa)
(Rawa, rawa)
(Rawa, rawa, rawa)
(Rawa, rawa, rawa)
(Rawa, rawa)
(Rawa, rawa, rawa)
(Rawa, rawa, rawa)
(Rawa, rawa)
(Rawa, rawa, rawa)
(Rawa, rawa, rawa)
(Rawa)
Sanity production
Written by: Maidawa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...