album cover
Suffa
album cover
Suffa은(는) {albumName} 앨범에 수록된 곡으로 2023년 9월 8일일에 3264581 Records DK에서 발매되었습니다.Suffa - Single
2023년 9월 8일
라벨3264581 Records DK
언어English
BPM111
멜로디에 강한 음악
어쿠스틱 악기 중심
발랑스
춤추기 좋은 음악
에너지

뮤직 비디오

뮤직 비디오

가사

Musax
Ah, oh woah
Musax mix
Ban iya komai ranar da duk ban ganki ba
Ban iya barci in banji muryar taki ba
Nayi asarar mace in ban aure aureki ba (oh, wo-wo)
Kin hada duk qualities mata basu kaiki ba
Ban iya komai ranar da duk ban ganka ba (umm-um)
Ban iya barci in banji muryar taka ba (ah, ah)
Nayi asarar miji in ban aureka ba (oh, wo-wo)
Ka hada duk qualities maza basu kaika ba
Mai kyan sura (mai kyan sura)
Mace mai kyan sura
Mai kyan sura (mai kyan sura)
Mace mai kyan sura
Mai kyan suffa (mai kyan suffa)
Miji mai kyan suffa
Mai kyan suffa, (mai kyan suffa)
Miji mai kyan suffa(mai kyan suffa)
Eh a kanki banjin magana
A tabaki a tado fitina
Tsantsar kaunar da nake miki ne
Kin shiga rai kin kwanta
A bar mini ke in huta
Rai na nishadi zai dauwama ne
Zan baka kula dai gwargwado
Da safe na dan yima ado
Gabanka da nazo in dan murmusa
Nayi maka takun rausaya
Da ka kure kallo in tsaya
Na tausasa muryata in lankwasa, oh wo-wo
Umm
Um-mm
Umm yadda kike mini na gode kin nunan soyayya
Sirrin raina zan bude ba naima jayayya
Tun asali naji kin burgeni kina da tarbiyya
Sonka a zuciya ya hudani da jini kan cudanya
Mix (Musax mix)
Musax mix
Written by: Ahmad Idris Abdulkarim b
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...