album cover
Mufeeda
1,416
Afro-Beat
Mufeeda은(는) {albumName} 앨범에 수록된 곡으로 2023년 10월 12일일에 Northern Sound에서 발매되었습니다.Mufeeda - Single
album cover
발매일2023년 10월 12일
라벨Northern Sound
멜로디에 강한 음악
어쿠스틱 악기 중심
발랑스
춤추기 좋은 음악
에너지
BPM103

크레딧

가사

Yeah
Maidawa
Eh mana
Gani gareki fa 'yar gata
Babu kamarki mufeeda ta
Saurara kiji zancen soyayya
Saurara kiji zancen lobayya
Da an kira sunanki
Toh kambu za'a baki
Mufeeda 'ya ta saraki
Ki hau gadonki na mulki
Zan zigaki bazan gajiba
Duk mai sonki bazai tabu ba
Ga kyau, zuciyarki fara
Sauran mata su jira
Mufeeda ce a saman mata
Sarauniya a cikin mata
Mufeeda ta cika 'yar gata
Kyawunta ba'a kwatantata
Cikin mata batada sa'a, Mufeeda ta zarce sa'a
Idan gidanku fa babu Mufeeda lallai gidan ba 'yar gata
Mufeeda ce shalelen mata
Mufeeda ce alkyabbar mata
Mufeeda tauraruwar mata
Mufeeda mai kyau koba make up
Mufeeda nagani safe da rana
Mufeeda kadai bawata gabana
Muryarki tafi abincin rana
Haskenki tamkar hasken rana
Mufeeda yanayinki dabanne
Mufeeda kyawunki dabanne
Mufeeda murmushinki dabanne
Mufeeda tafiyarki dabanne
Akanki na zamo alaramma wallahi zan jawo aya
Akanki sai in taka kaya kuma in dingisa ba jin gajiya
Duk duniya suna dayane tak Mufeeda ne ko yaya
Kuma zan saka a rushe gidanmu a kaita Mufeeda 'yar gata
My affection, my direction, my conclusion Mufeeda na
My expression, my correction, my land nation Mufeeda na
You are my zobo, you are my lipton, you are my tom-tom Mufeeda na
Zamuje London muje Morocco, zo in goyaki Mufeeda na
Mufeeda ce shalelen mata
Mufeeda ce alkyabbar mata
Mufeeda tauraruwar mata
Mufeeda mai kyau koba make up
Mufeeda nagani safe da rana
Mufeeda kadai bawata gabana
Muryarki tafi abincin rana
Haskenki tamkar hasken rana
Mufeeda yanayinki dabanne
Mufeeda kyawunki dabanne
Mufeeda murmushinki dabanne
Mufeeda tafiyarki dabanne
Gani gareki fa 'yar gata
Babu kamarki mufeeda ta
Saurara kiji zancen soyayya
Saurara kiji zancen lobayya
Gani gareki fa 'yar gata
Babu kamarki mufeeda ta
Saurara kiji zancen soyayya
Saurara kiji zancen lobayya
Gani gareki fa 'yar gata
Babu kamarki Mufeeda ta
Saurara kiji zancen soyayya
Saurara kiji zancen lobayya
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...