album cover
Dubeni
1,370
Afro-Pop
Dubeni은(는) {albumName} 앨범에 수록된 곡으로 2023년 12월 31일일에 4532885 Records DK에서 발매되었습니다.Dubeni - Single
album cover
발매일2023년 12월 31일
라벨4532885 Records DK
멜로디에 강한 음악
어쿠스틱 악기 중심
발랑스
춤추기 좋은 음악
에너지
BPM87

뮤직 비디오

뮤직 비디오

크레딧

작곡 및 작사
Muhammad Khalid Yunus
Muhammad Khalid Yunus
작사가 겸 작곡가

가사

Dan dube ni
Nima dan dube ni
Girma yayi amfani
Sartsen soyayya bai min rauni
Komai girman soyayya bata dar kauna
Ai zance na shine a gaba (eh na lamunce)
Toh, ko tayi tasirin karba (katari adda ce)
Tari ba a gaban yaro ba (a siyar riba ce)
Tangal-tangal ba ta mike ba (tsayuwa don kwance)
Karni ba karni ne ba (a jira yan kifce)
Nema jarin baba nima nayi gada
Rana mai dama, mai dama kirgan riba
Shingen mai noma, mai noma kam ya saba
Ranar kakkarfa, kakkaura ne yayi arba
Zafi ga kyarma, mai girma yayi kiba
An yanka, an yanka sai fida ta tashi
Ba dai gado ba, ga tsini yayun mashi
Tanda dai, tanda ga soyayya ta zo tanda
Eh, kar ki bar ni
Kar ki bar ni
Kar ki bar ni nima na bar ki
Don na jika
Sai na bika
Za nayi haka dadi ya kar ni
Za na baki
Za ki bani
Za na baki ladan halin ki
Sai nayi ka
Don kayi ni
Kar a bude rana ka kini
I-i-i-i-i-i-i-i-i-i-i in dai kinyi kira tamkar na zo ni
Aiki in dai ya citira kara min karhi
Mudin rana in na tuna toh ko ke ko ni
Ta-ta-ta dai farko ne koyo kwai zahi
Sirrin baiwa sai Allah kan wani can ko ni
Bawa lallai sai yayi damka komai kaihi
Laya karyar boka kyale batun wani don ni
Akufa sai dai koma gun mai nai mai kihi
Ke-ke-ke-ke ke daya na zaba
Bama rabe ba
Ko anyi kirba
Ba na sake ba
Kishi nake fa
Da an taba ki ni ban tsaya ba
Nima na doka
Ha-ha-ha har ka tsuma ni
Dadi kashe ni
In bakka to ni
Ina nake ni?
Ni bani yi maka bani-bani
Samun ka ce ni kai ka daga ni
Ne-ne nema nake ni
Irin ka ce ni
Ai kin iya ni
Fa-fariyar ka ce ni
Wa-wari ki nai ni ko an kasa ni
Ba-ba ba'a kasa ka ko an kashe ni
(Musax mix)
Written by: Muhammad Khalid Yunus
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...