album cover
Tsoro
6
가스펠
Tsoro은(는) 앨범에 수록된 곡으로 2024년 7월 30일일에 Kabrister Music Global에서 발매되었습니다.Babban Sarki
album cover
발매일2024년 7월 30일
라벨Kabrister Music Global
멜로디에 강한 음악
어쿠스틱 악기 중심
발랑스
춤추기 좋은 음악
에너지
BPM73

크레딧

실연 아티스트
Yaks Aruwa
Yaks Aruwa
실연자
작곡 및 작사
Yaks Aruwa
Yaks Aruwa
작사가 겸 작곡가

가사

Ba na Jin Tsoro
Yesu ya na Nan
Kar ku ki Tsoro
Mai biyan bukata
Mai Iko ya na Nan
Kar ku ji tsoro
Kar ku ji tsoro
Kar ku ji tsoro
Mai biyan bukata
Mai Iko ya na nan
Komin karfin mu
Ubangiji na san mun kasa
Komin hikiman kimiya
Da fasaha
Ba za mu kai ba
Ba za mu kai ba
Duniya ta rikici
Dan Adam ya birkice
Ubangiji ka tuna da bayin ka
Ka taimake mu
Ga mu Nan
A durkushe
Kar ka barmu mu bijire
Bari duk duniya ta sani
Kai ne mafaka
Ba na Jin Tsoro
Yesu ya na Nan
Kar ku ki Tsoro
Mai biyan bukata
Mai Iko ya na Nan
Kar ku ji tsoro
Kar ku ji tsoro
Kar ku ji tsoro
Mai biyan bukata
Mai Iko ya na nan
Bugun zuciya
Ga ni na zo
Don ka taimaka
Halin da duniya
Ta ke cikin
Ba mai magani
Kinda karfin mutumi
Ya kasa
Ka ce mu Kira ka za ka ansa
Ga mu Munoz
Mun yi tuba
Da ga Ina ne taimako na
Za ya fito
Da ga wurin ka
Written by: Yaks Aruwa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...