크레딧

작곡 및 작사
Haruna Abdullahi
Haruna Abdullahi
작사가 겸 작곡가
Garba A Bello
Garba A Bello
작사가 겸 작곡가
Ado Isa Gwanja
Ado Isa Gwanja
작사가 겸 작곡가

가사

[Intro]
Dj
Ga cele, ga cele
[PreChorus]
Karkaɗa wandonki kar cele yai mi ki lalata
Karkaɗa wandonki kar cele yai mi ki lalata
ʼYan mata
Ta yi fushi cele mene kai mata?
Ko ta tafi, za ta dawo Talata
Karkaɗa wandonki kar cele yai mi ki lalata
Karkaɗa wandonki kar cele yai mi ki lalata
[Chorus]
Cele ya ga cele (haba)
Cele ya ga cele (shikenan)
Cele ya ga cele (eh)
Cele ya ga cele (shikenan)
[Verse 1]
Tattaɓa formation kar cele yai ma ka lalata
Irin wannan shigowan ai dole maƙiya su jigata
Mun ga samu, mun ga rashi mun san ya kamata
A ci yau a ci gobe da jibi Allah ya kai mu gata
Cele ya ga cele
Za su mutu ʼyan bad bele (Eh mana)
Cele ya ga cele
Karkaɗa ko ko mu miki
Hotunan duka mu yi monetizing
Cele da Ab eh (Surprising)
Duka mun ba da babu minimizing
No time kuma ba lokacin summarising, kai
[PreChorus]
Karkaɗa wandonki kar cele yai mi ki lalata
Karkaɗa wandonki kar cele yai mi ki lalata
(ʼYan mata)
Ta yi fushi cele mene kai mata?
Ko ta tafi, za ta dawo Talata
Karkaɗa wandonki kar cele yai mi ki lalata
Karkaɗa wandonki kar cele yai mi ki lalata
[Chorus]
Cele ya ga cele (haba)
Cele ya ga cele (shikenan)
Cele ya ga cele (eh)
Cele ya ga cele (shikenan)
[Bridge]
Hoto da ni one five
Video two five
Ah-ah-ah haba cele
Ai cele yanzu ka wuce nan
Farashinka ta tashi
Allah babban yaya?
Yanzu ka zama international
Kuma fa haka ne fa babban yaya
[PreChorus]
Karkaɗa wandonki kar cele yai mi ki lalata
Karkaɗa wandonki kar cele yai mi ki lalata
ʼYan mata
Ta yi fushi cele mene kai mata?
Ko ta tafi, za ta dawo Talata
Karkaɗa wandonki kar cele yai mi ki lalata
Karkaɗa wandonki kar cele yai mi ki lalata
[Chorus]
Cele ya ga cele (haba)
Cele ya ga cele (shikenan)
Cele ya ga cele (eh)
Cele ya ga cele (shikenan)
Written by: Garba A Bello, Haruna Abdullahi
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...