album cover
Mata
14,871
Pop
Mata은(는) {albumName} 앨범에 수록된 곡으로 2023년 12월 8일일에 Northeast Records Nigeria Ltd에서 발매되었습니다.Sound From The North
album cover
가장 인기 있는
지난 7일
02:20 - 02:25
Mata은(는) 지난 주에 약 2 분 and 20 초 시점에에 가장 많이 검색된 곡입니다.
00:15
01:20
01:25
01:35
02:00
02:05
02:20
02:45
00:00
02:47

뮤직 비디오

뮤직 비디오

가사

Ha aa ah
Mata ke daka
Sukwa Maza suje bida amfanin hakan
Allah shine masani
Mata suyi daka
Sukwa Maza suje bida amfanin hakan
Allah shine masani
Ha aa ah
Eh sallama ce nake kyakkyawa gareni 'yar hausawa
Dake zan tutiya, me zanyo ma da 'yar turawa?
Muyi wasa nace, tamkar gamu dandali
Kuma roko nake kinji a ranki sa dani
Wanda yake da kai
Yama zaka barshi yai rudewa
Amfani kake a cikin jinin jiki na dake kewayawa
Yaya zakace, nice zana barka
Daina tunanin hakan, so ai na dada mani
Na sawo jiki
Ban tauye haki
Guna zaki moree eh
Zan zama adali
Muyo kyal-kyali
Damuwa zana kore eh
Amma duk garinga kinsan nine jarumi
Kowa ya sani babu wanda zai ja dani
Hasashe nake kokawa mafarki nake
Soyayya da wasa tazama gaske
Sona kake nikuma 'kaunarka nake
Aure zamuyo ba wani sake
Zamuyo gayyata, jama'a gari gari harda mutan makka
Lallai zamu ja jiri
Written by: Lilin Baba
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...