album cover
Rigar So
album cover
Rigar So은(는) {albumName} 앨범에 수록된 곡으로 2023년 12월 8일일에 Northeast Records Nigeria Ltd에서 발매되었습니다.Sound From The North
2023년 12월 8일
라벨Northeast Records Nigeria Ltd
언어English
BPM114
멜로디에 강한 음악
어쿠스틱 악기 중심
발랑스
춤추기 좋은 음악
에너지

뮤직 비디오

뮤직 비디오

가사

Lilin Baba
On top
(Kasheepun Kida)
(Okay)
Soyayya ta jani ba laifi na ba
Amshi batu na kar kiyi min tababa
Kece na ke so sam bazan canza ba
Ki dube ni kar soyayya tayi min illa
Gaki yar fara, kyakkyawa zan so (Muyi aure)
Aunty da mama har baba suma zasu so (Muyi aure)
Ina so, nasan kema kina so (Muyi aure)
Alkawari nayi dake ni zanyi kwazo
In bake ba baza na koma ba mata
Garin nema shine na gan ki yar gata
In bake ba, ba zana kama ba yaba
Garin so ai bayi da nisa
Ina so kina so
Rigar so, zo bani dan sa
Albishirin ki soyayya zan baki (Soyayya babba)
Muje mu gaida umma da abban naki (Soyayya babba)
In mun je ni zan bada sadaki (Soyayya babba)
Farin ciki nake na same ki
Sha lagwada
Sha madaran lilo
Sha lagwada
Sha madaran lilo
In bake ba baza na koma ba mata
Garin nema shine na gan ki yar gata
In bake ba, ba zana kama ba yaba
Garin so ai bayi da nisa
Ina so kina so
Rigar so, zo bani dan sa
Sha lagwada (Eh-yeah eh)
Sha madaran lilo (Oh-ooh)
Sha lagwada (Eh-yeah eh)
Sha madaran lilo (Oh-ooh)
Sha lagwada (Eh-yeah eh)
Sha madaran lilo (Oh-ooh)
Sha lagwada (Eh-yeah eh)
Sha madaran lilo
(North East Record)
Written by: Lilin Baba
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...