album cover
Aboki
album cover
Aboki은(는) {albumName} 앨범에 수록된 곡으로 2025년 7월 20일일에 Villah Record에서 발매되었습니다.Sutura EP
앨범Sutura EP
2025년 7월 20일
라벨Villah Record
언어English
BPM115
멜로디에 강한 음악
어쿠스틱 악기 중심
발랑스
춤추기 좋은 음악
에너지

뮤직 비디오

뮤직 비디오

가사

Ba tsubu ba asiri
We are leading the city
Sun gani a TV
Sunce shey na BV
Na God dey do am dey don't know
Sunyi sunyi su gano
Lagos down to Kano
Suna jin aboki piano
For this naija
Padi leave matter
Iya lissafin dantata
Aboki money na water
For this naija
Padi leave matter
Iya lissafin dantata
Aboki money na water
Dangote na aboki
Sama BUA aboki
Yar'adu aboki
Ga Tafawa Balewa aboki
Toh what's popping aboki
Yanzu muke disturbing aboki
Ban fatan stopping aboki
**** don't mess with aboki
Wait muke da kudi, muke da mata
Ko a ina kuma mun muku rata
Dan mutsuku mutsuku mutsuku mutsuku
Dan mutsuku ku taka rawar mu ta dan mutsuku
Kasar nan ma tamuce
Lagos din duka tamuce
Don Dangote na aboki
Sama BUA aboki
Muri Tafida aboki
Tafawa Balewa aboki
Toh what's popping
Yanzu muke disturbing
Kai ban fatan stopping
**** don't mess with aboki
DJ buga mini ganga
Zakin ta wane takanda
Suna ta so fa su koya
Biya suke fa su kallah
To wallahi baku iyawa
Baku ma taba gwadawa
Hausar mu nada kwarewa
Munyi fice a Arewa
For this naija
Padi leave matter
Iya lissafin dantata
Aboki money na water
For this naija
Padi leave matter
Iya lissafin dantata
Aboki money na water
Dangote na aboki
Sama BUA aboki
Yar'adu aboki
Ga Tafawa Balewa aboki
So what's popping aboki
Yanzu muke disturbing aboki
Ban fatan stopping aboki
**** don't mess with aboki
Written by: Bilyaminu Umar Yunusa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...