album cover
Aure
155,877
Music
Aure은(는) {albumName} 앨범에 수록된 곡으로 2026년 1월 5일일에 Ash Music에서 발매되었습니다.Aure - EP
album cover
가장 인기 있는
지난 7일
00:15 - 00:20
Aure은(는) 지난 주에 약 15 초 시점에에 가장 많이 검색된 곡입니다.
00:00
00:15
00:30
00:55
01:25
01:40
02:05
02:10
02:20
02:25
02:30
02:45
02:55
03:05
03:15
00:00
03:26

크레딧

실연 아티스트
Danmusa New Prince
Danmusa New Prince
보컬
작곡 및 작사
Abubakar Ibrahim
Abubakar Ibrahim
작곡가
Musa Muhammad Danmusa
Musa Muhammad Danmusa
작사가 겸 작곡가
Prince na kasheep
Prince na kasheep
편곡자
프로덕션 및 엔지니어링
DJ Tunez
DJ Tunez
프로듀서

가사

[Intro]
(Yace yar uwata)
(Tace ɗan uwana)
(Yace kinyo siffar larabawa)
Its dj tune on the beat
[Verse 1]
Ni naga ni naga auren soyayya
Yau anɗaura
Ina amarya ce mata ga ango
A bakin ƙofa
Yazo ya buɗe fuska
Don kallonta
Yazam kamar al'ada
Shi agurinsa
Tunda aure babban bautane
In an raya
Kunga lada bansan ƙarshe ba
Babbar sunnah
[Verse 2]
Masu ƙaryar ce wa anfasa to an ɗaura
Kunyi ƙarya dama kun saba da abun kunya
Ga amarya ga ango mukam munayin waƙa
Inda an kai auren soyayya sai mun leƙa
Yanzu kun ɗau sabon alʼƙibla na hangen nesa
Inyace eh karda kice a'a to dan Allah
Kaji ango kaima saurara sai ka duba
Tunda mata ance rauninsu ba ƙaryaba
Babu zagi ango ba duka mata taka
Tazamo ma tamkar aljannah ce a gidanka
Yanzu rana dai tuni ta nuna yau munganta
Anyi aure auren soyayya bana fushiba
[Chorus]
Keche yaga yaga yaga yaga ke ya gani
Kamar wasa
Kunsan lamarin so
Yabi ciki haka ta jiki da jini
Ango da amarya burinsu sugansu suna
Rawa rawa irin juyin ɗan mazari
Yau ranar kuce to kusha shagalinku
Maza maza maza ango taho gida
Faka faka faka amarya ganinka takeso
Liki liki liki akace amaryaa
Biki biki biki zo kuje ɗaukar hoto da ango
Rana rana tazo shikenan gidan angonki
Zakije ki canza ki sauka Allah shike iko
Gani gani gani karsu miki amarya
Kinfi kinfi kinfi ƙarfin raini suji da Allah
Kafi kafi kafi ango kafi kaima
Kafi kafi kafi ƙarfin raini wallahi ango
[Outro]
(Yace yar uwata)
(Tace ɗan uwana)
(Yace kinyo siffar larabawa)
Yace yar uwata
Tace ɗan uwana
Yace kinyo siffar larabawa
Written by: Abubakar Ibrahim, Musa Muhammad Danmusa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...