album cover
Macukule
17,144
World
Macukule은(는) {albumName} 앨범에 수록된 곡으로 2018년 11월 15일일에 Apple Media Africa에서 발매되었습니다.World Rhapsody, Vol. 17
album cover
가장 인기 있는
지난 7일
01:05 - 01:10
Macukule은(는) 지난 주에 약 1 분 and 5 초 시점에에 가장 많이 검색된 곡입니다.
00:00
00:55
01:05
01:25
01:30
01:50
02:45
02:55
04:05
00:00
04:31

뮤직 비디오

뮤직 비디오

크레딧

실연 아티스트
Umar M Sharif
Umar M Sharif
실연자
작곡 및 작사
Umar M Sharif
Umar M Sharif
작곡가

가사

La ga macukule yan macukule nan alayore
Tsoron macukule, wash macukule nan alayore
La ga macukule yan macukule nan alayore
Tsoron macukule, wash macukule nan alayore
Kumbo ni me tare tare raina na
Ya zamto bai bare-bare kauna na
Kiyayya zo cire-cire suna na
Duk lafazin dana furta bashi da sake alayore
In har kinyi na'am ke tashi kije kin sanyo sari
Pakistan zamu je dakai suna na
Don ni dai-dai nake dakai kauna na
Ko kuma ma na fiye maka raina na
In na kwanta bacci bana iyawa alayore
Fuskar ka a cikin bango taka bulla alayore
Sauke min duk karen tsana rokoko
Share min sansanin fushi dan koko
Kece ya mai biye dani nayi karko
La ga macukule yan macukule nan alayore
Dan Allah ki kira su suzo muyi wasa alayore
Tsoro ni naka ji cikin can raina
A tunani kai nake wa so mai kuna
Dan Allah karka bada ni barnana
Ni yan macukule nidai naka tsoro alayore
Karka kira su masoyi nayi maka ahir alayore
A farauta ke nake hari shakka kar
Kizo dan Allah kiyi nazari mai baka
Bashi hakika babu haddari sai barka
Kun yan macukule yan macukule can alayore
Zoku ku kamata in taki ta yarda alayore
Tunkaho yau nake maka ji nana
Kaji hutu zani baka ni qaunana
Tafi dan Allah ka barni bar qaunana
Ni dai infa ka cunan macukule yan alayore
Ni zan daina fa soyayya da irinka alayore
La ga macukule yan macukule nan Alayore
Tsoron macukule wash macukule alayore
La ga macukule yan macukule nan Alayore
Tsoron macukule wash macukule alayore
Written by: Umar M Sharif, Umar Muhammad Shareef
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...