album cover
Laraba
416
World
Laraba은(는) {albumName} 앨범에 수록된 곡으로 2018년 11월 16일일에 Apple Media Africa에서 발매되었습니다.World Rhapsody, Vol. 19
album cover
발매일2018년 11월 16일
라벨Apple Media Africa
멜로디에 강한 음악
어쿠스틱 악기 중심
발랑스
춤추기 좋은 음악
에너지
BPM103

뮤직 비디오

뮤직 비디오

크레딧

실연 아티스트
Umar M Sharif
Umar M Sharif
실연자
작곡 및 작사
Umar M Sharif
Umar M Sharif
작곡가

가사

Laraba-Laraba, Laraba sarauniyar mata
Laraba-Laraba 'yar sarkin masar zani nema
Laraba-Laraba, Laraba sarauniyar mata
Laraba-Laraba 'yar sarkin masar zaka nema
Eh zani garin Masar 'yan uwa
Inga sarauniya Laraba
Ga kura da zaki cikin tawaga
Kerkece nan har dabona
Amma haka zani (a'a kar kaje)
Sai na shiga(dawo karkaje)
Na sha ganin Laraba a mafarkina inna yace
Soyayya ce tsakanina da sarauniya Laraba
Kuma munyi al-'kawarin aure a mafarkin nai tunowa
To yaya zanayi
Bari Tasi'u hakuri zakayi
A'a tafiyar shekara talatin bata hanani naje ganin 'yar sarki
Laraba-Laraba, Laraba sarauniyar mata
Laraba-Laraba 'yar sarkin masar zaka nema
Ta nadi zuciya Laraba
Yarda na ganki ya sahiba
Nayi shiri naje cen gari na masar
Aurenki yau zani nema
Bari sai na tafi (a'a karkaje)
Ko zansha wuya (dawo karkaje)
Tafiya nake babu cin yau da na gobe ga 'kishirwa
Dajin akwai hatsari na mutanen 'boye masu kauda kowa
Daga nesa na hangi wasu zaune a kan dawakai tahowa
To ya ya zanayi
Bari Tasi'u hakuri zakayi
A'a tsanani wuya azaba baya hanani naje ganin 'yar sarki
Laraba-Laraba, Laraba sarauniyar mata
Laraba-Laraba 'yar sarkin masar zaka nema
Laraba-Laraba, Laraba sarauniyar mata
Laraba-Laraba 'yar sarkin masar zaka nema
Naga mutanen na tahowa
Nazaci taimako zasu zoyi
Wai ashe kame sukeyi
Na 'dan Adam su sayar da bayi
Nai 'kokari in kwaci kaina na rasa 'yan uwa ya zanyi
Haka dai zan tafi
A'a karkaje
Sai na shiga
Dawo kar kaje
An saidani ne garin wani sarki wanda baisan mutane
Da wuta mukeyi kamar dabbobi shikwa yay him a zaune
Kullun tunani ne raina wai yazanyi in 'kwace kaina
To yaya zanayi
Bari Tasi'u hakuri zakayi
A'a wahala ta garinga ta isa, nidai sai naje ganin 'yar sarki
Laraba-Laraba, Laraba sarauniyar mata
Laraba-Laraba 'yar sarkin masar zaka nema
Laraba-Laraba, Laraba sarauniyar mata
Laraba-Laraba 'yar sarkin masar zana nema
Laraba-Laraba, Laraba sarauniyar mata
Laraba-Laraba 'yar sarkin masar zaka nema
Written by: Umar M Sharif, Umar Muhammad Shareef
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...