album cover
Basma
2,756
World
Basma은(는) {albumName} 앨범에 수록된 곡으로 2018년 4월 24일일에 Apple Media Africa에서 발매되었습니다.Iconic Sounds of Africa, Vol. 105
album cover
발매일2018년 4월 24일
라벨Apple Media Africa
멜로디에 강한 음악
어쿠스틱 악기 중심
발랑스
춤추기 좋은 음악
에너지
BPM

가사

Eh 'yar 'kwarai kyakkyawa
Kinyi dacen suna
'Karaso guna, ke 'ya ce wallah so bai 'buya Basma
'Yar kwarai kyakkyawa
Kinyi dacen suna
'Karaso guna ke 'ya ce wallah so bai 'buya Basma
'Yar 'kwarai kyakkyawa
Kumma ta ri'ke suna
Ga farin hali, inza'a dinga bada kwatance
Eh shinfi'dar fuska in anyi ta wucen tabarma (Basma)
Ga sani sabo shine farincikin mai nema (Basma)
Duniya tayi da'di (Basma)
Ke muke yiwa ta'di (Basma)
So irin na iyaye gunki dole muyi nunawa Basma
'Yar kwarai kyakkyawa
Kumma ta ri'ke suna
Ga farin hali inza'a dinga bada kwatance Basma
Eh shi hanuna aiki nasa bai wuce ri'ke 'ya ta (Basma)
Basma soyayya ce zata sa in maki gata (Basma)
Basma injin da'di (Basma)
Zani saki nisha'di (Basma)
Gunzama sai na gyaranki kar ku ra'bu da danshin lema
'Yar kwarai kyakkyawa
Kumma ta ri'ke suna
Ga farin hali in za'a dinga bada kwatance Basma
Ga turaren fesawa jikinki zai da'da kamshi (Basma)
Ko guda in ya ra'beki zuciya taji haushi (Basma)
Basma bakida kau'di (Basma)
Kyan gya'da tayi gar'di (Basma)
Dukka tsun-tsu yay kukan gidan su zaya da'da mai kima
'Yar kwarai kyakkyawa
Kumma ta ri'ke suna
Ga farin hali in za'a dinga bada kwatance Basma
'Yar kwarai kyakkyawa
Kumma ta ri'ke suna
Ga farin hali in za'a dinga bada kwatance Basma
Ban ganin girmanki, banganin wuya gun goyo (Basma)
Zanashare hawaye naki sanda duk ya kwaranyo (Basma)
Sai nadinga zumu'di (Basma)
Karki girma na fa'di (Basma)
Nafison da idanuna, idan da rai naga kin girma
'Yar kwarai kyakkyawa
Kumma ta ri'ke suna
Ga farin hali in za'a dinga bada kwatance Basma
Maganin dau'da in na fa'da kuce mani wanka (Basma)
Basma ni Abba ne naki wanda zai tare kuka (Basma)
Zan ajemaki kundi (Basma)
Babu mai maki raddi (Basma)
Kwanciyar hankalin nan naki shika zamto nawa Basma
'Yar kwarai kyakkyawa
Kumma ta ri'ke suna
Ga farin hali in za'a dinga bada kwatance Basma
In yabo gun Umma, Abba dole in gode ma (Basma)
Addu'a ta nayyo gunku, ku gama da salama (Basma)
Jallah yay maku bu'di (Basma)
Arzi'ki mai fa'di (Basma)
Kun kasanta iyayena abin fahar banyo naddama
'Yar kwarai kyakkyawa
Kumma ta ri'ke suna
Ga farin hali in za'a dinga bada kwatance Basma
Eh 'yar kwarai kyakkyawa
Kinyi dacen suna
'Karaso guna, ke 'ya ce wallah so bai 'buya Basma
'Yar kwarai kyakkyawa
Kumma ta ri'ke suna
Ga farin hali inza'a dinga bada kwatance Basma
Written by: Nura Musa Inuwa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...