album cover

Arashi

17,048World2018
album cover
Arashi은(는) {albumName} 앨범에 수록된 곡으로 2018년 6월 6일일에 Apple Media Africa에서 발매되었습니다.Tribal Grooves, Vol. 22
발매일2018년 6월 6일
라벨Apple Media Africa
BPM134
멜로디에 강한 음악
어쿠스틱 악기 중심
발랑스
춤추기 좋은 음악
에너지

가사

A zauna wataran a saba tilas ne
Ki sanya a ranki arashi sai ya faru
A zauna wataran a saba tilas ne
Ka sanya a ranka arashi sai ya faru
Soyayya ke na baiwa dukan kaina
Hakika babu laulayi kin zauna
'Yan mata karda ma ku rabo guna
Ba sauran gurin da zana baku ku zauna
A raina ke kadai nasa kin kayi kwance
Ki huta babu wanda zai zo sashin ki
A neman lafiya ake allura
Matso nan sahibi inyi maka hira
A gefen farin wata za kaga zahra
Mai neman wasan wuta jeka makera
Soyayya ko ga gidan ta nan dan saurara
Gwanaye mun zamo ba mai ce mana baki
Nayi na'am dake a so zo zabi na
Kina na nan ta ko'ina cikin labari na
Zan nuna ki babu fargaba gun dangi na
Su sa albarka a kan mu shine burina
Diya ta gun ki zata ce miki Ummi-na
Da aure zamu haihu in bada sadaki
A zauna wataran a saba tilas ne
Ka sanya a ranka arashi sai ya faru
Na bayyana komai dake a raina
Labarin Gizo-Koki ka ji kauna
Cikin rai nayi ma guri ka zauna
Kana sani farin ciki da murna
Nima zanyi iya kacin iyawa ta kauna
Na saka maka yanda kayi min ba baki
Nayi shiga duba kice mini dan gaye
Ke na rika karda kiyi mini tawaye
Munyi kama mun zam tamkar tagwaye
Ina dake a so na zarce hawaye
Rabo na bai wuce ni tunda ina raye
An daura aure na dake shi nafi dauki
Ko anyi gasa, ni zan zama ta daya
Babu wasa, kuma babu murdiya
Mai ya kunsa, wasa ne da dariya
Zo ka kwaso, soyayya
Gasar so da za'a sanya mu zamu lasa
Da murna mu dauki kambu muje muyi biki
A zauna wataran a saba tilas ne
Ka sanya a ranka arashi sai ya faru
Written by: Umar M Sharif

Shazam 꼬리말

언어 선택:
Google Play Store
Apple App Store
Chrome Web Store
Galaxy Store

Shazam 팔로우하기

Loading...