Vergelijkbare songs
Credits
PERFORMING ARTISTS
Nura M. Inuwa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Nura M. Inuwa
Composer
Songteksten
Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa
Ruwan idanu kan ya zubo yake tarewa
Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa
Ruwan idanu kan ya zubo yake tarewa
Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa
Ruwan idanu kan ya zubo yake tarewa
Umm Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa
Adamuwa ko jin dadin dake gushewa
Na yarda cewa shidai zaya ban kulawa
Nasawa raina natsuwa dadin dadawa
Farinciki na zaya zamo farincikin shi
Bakin cikina a dole yazam bakin cikin shi
Duk matsala ta baya gani akan idonshi
Yakan kusantoni idan na bukaci tallafawa
Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa ahh ah
Ruwan idanu kan ya zubo yake tarewa
Eh rike masoyi, ya dai-dai da mai tunani
Dashi yake lallaba ka sanda kaiji rauni
Na shakuwa sai kaji ana kiran kamanni
Gun tafiya ma wasu hanu suke rikewa
Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa ahh ah
Ruwan idanu kan ya zubo yake tarewa
(Mix on the beats)
Ahh ah Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa
Ruwan idanu kan ya zubo yake tarewa
Ah shine yakanyi tunkaho da nasara ta
Wajen fadin gaskiya kaina yakan kamanta
Irin sufa tai haka yake zaton sufa ta
A shinfida tai yacce nazo na shingidawa
Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa
Ruwan idanu kan ya zubo yake tarewa
Sahun ka zai bi, yai rakiyar ka inda zaka
Baya gazawa da shan wahalar hawa da sauka
Yakan hidimta kai tsaye babu canki canka
Komai kanena a hannun sa bai hanawa
Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa
Umm ya za'ace ni in guji wanda bai guduna
Dan yai ruwa kana yayi tsaki a lammura na
San girmamawa baya kushe tsarika na
Yakanyi murna inda nasamu karramawa
Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa
Ruwan idanu kan ya zubo yake tarewa
Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa
Writer(s): Nura M. Inuwa
Lyrics powered by www.musixmatch.com