Songteksten

Haske talwar iidaniya bataki ganiba Haske talwar iidaniya bataki ganiba Wa zumuncin in ankiya bazai daidaiba Aganinsu ni banida yada dan kowa ba Magani farau ba hannu ka kirgyan tsaba Kagani karau ba jinyan jiki yasaba Ko maikushe idan hardake ya karba Ba fadan karshe wurin karkare gararanba Tashin zance da karar batu dan gida Bude kunnayenki in nafada kin dauka Banbance zare abawa da gwaiwa ta saka Ko maikushe idan hardake ya karba Ba gashi bare ba kalma tafi mai sara Hakanan haka wai ya rage yadoshi makera Bakanan baka yunwa taketa kaunar mara Fasalin jiya yaro yake tini da mafara Zallar farinciki, ba'a faraba Magana nake, ba'a faraba Ai magana nake, ba'a faraba Magana nake, ba'a faraba Ai magana nake, ba'a faraba Tambaya nake, ba'a faraba Yau tambaya nake, ba'a faraba Nema sani nake, ba'a faraba Nema sani nake, ba'a faraba Mai ake gudu, ba'a faraba Shine wai mai ake gudu, ba'a faraba In an ishe tudu, ba'a faraba A in an ishe tudu, ba'a faraba An shige kaya, ba'a faraba A in an shige kaya, ba'a faraba Ganiyar niya, ba'a faraba A sai ganiyar niya, ba'a faraba Ai hakan take, ba'a faraba Rayuwa ita hakan take girma yazo Ba'a faraba, ba'a faraba Ba'a faraba, ba'a faraba Ba'a faraba, ba'a faraba Ba'a faraba, ba'a faraba Ba'a faraba, ba'a faraba Ba ba ba ba ba Ba'a fara ba lafiyar sukuwa laqabin doki (ba'a faraba) Hassada farin taki (ba'a faraba) Kauda datti sai wanki (ba'a faraba) Naji tsokaci yanki (ba'a faraba) Bashi sani nayi raki (ba'a faraba) Qual abu fadin gunki (ba'a faraba) Shin fada salon yaki (ba'a faraba) Babu kila ko qala ai nufin rabbu ne abin nuni (ba'a faraba) Yanzu naganku (ba'a faraba) Gashi najiku (ba'a faraba) Dazu naganku, yanzu najiku toh fa nasanku Ba'a faraba
Writer(s): Muhammad Yunus Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out