Tekst Utworu

Beat Amjad records Nagode Allah ya bani kyakykyawa Me kyau na hali mai kamar tagulla Akanta ne zan adona sanya hula! Ta zam cikon numfashi na raina wallah Mai sona haske na zuciyata! Aywa! Soyayya ce ta kama raina Ta sarke harshe tab bi jijiya Tasa ina hajijiya kafafuwa sunyi nauyi Idanuwana suna gizo na kasa tantance ina na nufa Ruhi Hilwa احبك يا Hay Haha le! So garkuwa, adon jiki a fili Da anyi shakuwa sai ya canja hali Ya saka dimuwa ai marar dalili! Ina da damuwa azo a kaini kwalli Ina sha'awa azo a bani lemon kwali Nasha ya wanke kunci na zuciya ha ha! Soyayyar gaske bata kyau da gaba Ai hassada ce ke haifar da gaba Rayuwa sirri ce ga yaro har babba Hakuri riba ne tuntuni na duba Kayo shin yau ka more gobe A duniya na samu madafa ta!
Writer(s): Abdallah Amdaz Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out