Tekst Utworu

Beat Amjad records Ina da masoyiya tawa kyakykyawa son kowa Ina da farincikina mai yayen kunci Tawa hubba hubba leire! Hayya yah yah yah! Ina da Babyna kyakykyawa son Kowa Ina da farincikina mai yayen kunci Tawa hubba hubba! انا لحبيبتي و حبيبتي إلي Ina da baby na! Ina da baby na kyakykyawa doguwa Kyakykyawa doguwa! Yar fara kalar larabawa Mai wani dan murmushi gwanin ban sha'awa Mai yin 'yar dariya cikin burgewa Allahu yaban ke shalele 'yar gata Raina nawa kika haske tauraruwar yan mata! To zo zo nabaki ungo sarauta ta zuciyata! Hubba hubba leire! ايوه Mai sona! Hay mai sona! Idan har kina tare dani Tare dani! Bakisan mai nake jiba zuciyata Bakisan mai nakeso ba zana furta Zance Duniya tanai min dadi sanadinki Domin kinsan fatana shine na mallakeki! Ki zamto abokiyar rayuwata Hubba hubba leire! Hayya! Ina da babyna kyakykyawa son kowa Ina da farincikina mai yayen kunci Hubba hubba leire! Mai yin soyayya zo ga wata shawara Komai zakayi dan soyayya lura Karkayi gaggawa na sanya asara Kai hakuri shi ke kawo nasara Kuma mai yin hakuri! Shi ke morewa rayuwa Hubba liere! Hay! Ina da masoyiyata Ay! Ina da babyna! Hay! Ina da masoyiyata kyakykyawa son kowa Ina da farincikina mai yayen kunci Tawa Hubba Hubba! leire!
Writer(s): Abdallah Amdaz Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out