album cover
Girma
4911
Alternative
Utwór Girma został wydany 21 września 2021 przez 2439720 Records DK jako część albumu Nabeela Album
album cover
Data wydania21 września 2021
Wytwórnia2439720 Records DK
LanguageEnglish
Melodyjność
Akustyczność
Valence
Taneczność
Energia
BPM109

Kredyty

COMPOSITION & LYRICS
abdulkadir tajuddeen
abdulkadir tajuddeen
Songwriter

Tekst Utworu

Tun muna yara akan kaunar ki nayi girma
Nima tun muna yara akan kaunar ka nayi girma
Ke na saka a ma'aunin sirri na
Wacce nake so ta gudanar da tsari na
Kai na sa a ma'aunin sirri na
Wanda nake so ya gudanar da tsari na
Wanda ya so ka don Allah bashi yin baya
Inda amana kura ta saba da mai kaya
Kowa ya shaida ni, nine naki ba karya
Haka kowa ya shaida ni, nice taka ba karya
Son ki zan wuce ko wataran
Nasan wasu zasu ce Allah wadaran
Ammah ni nasan mai nake ji in bakya nan
Bakar wuya zuci take sha, rai na kuna
Allah shine ya samu ni da ke muyi haduwa
Ko ba'a so taren mu ba zata yanke ba
Ga sako zan turo maka
Allahu ya karo daukaka
Nidai burina ka kauce wa yan kambun baka
Wanda ke so yaga bayan ka
Fansar rai na zan bar maka
Damuwata ta zama taka
Wanda baya son mu ya makaro
Gamu kan tudu zamu gangaro
Alkhairi na, zan nuna miki
Zancen rai na, ban boye miki
Na fifita ki, asiri ban tona miki
Ina ta fada, babu guri kece cikin daki
Son ka zan wuce ko wataran
Nasan wasu zasu ce da ni Allah wadaran
Written by: abdulkadir tajuddeen
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...