album cover
Sai Dake
album cover
Utwór Sai Dake został wydany 10 listopada 2021 przez emPawa Africa Limited jako część albumu The North Star
10 listopada 2021
WytwórniaemPawa Africa Limited
BPM103
Melodyjność
Akustyczność
Valence
Taneczność
Energia

Tekst Utworu

[Verse 1]
Ina ji da ke
Ina so da ke
Zancena da ke
Ya fi zakin zuma
Zamana da ke
Dadin gaske
Rayuwata da ke
Ya fi zakin zuma
Yadda nake ji da kaina
Haka nake ji da ke
[Verse 2]
Abin da nake so ma kaina
Haka nake so ma ke
Yadda nake ji da kaina
Haka nake ji da ke
Abin da na ke so ma kaina
Haka nake so ma ke
[Verse 3]
Sai da ke
Sai da ke
Sai da ke
Rayuwata za tai dadi
Sai da ke
Sai da ke
Sai da ke
Rayuwata za tai dadi
[Verse 4]
Binta my lover
Ni ban da rowa
Ba cika baki ba
Kin san da hakan
Ke ce my lover
And I love you over
Ba cika baki ba
Kin san da hakan
[Verse 5]
Yadda nake ji da kaina
Haka nake ji da ke
Abin da nake so ma kaina
Haka nake so ma ke
Yadda nake ji da kaina
Haka nake ji da ke
Abin da na ke so ma kaina
Haka nake so ma ke
[Verse 6]
Sai da ke
Sai da ke
Sai da ke
Rayuwata za tai dadi
Sai da ke
Sai da ke
Sai da ke
Rayuwata za tai dadi
Written by: Ali Jubril Namanjo, john alade
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...