Tekst Utworu

Namenj Oh, whoa Bang bass Ma sha Allah Tabarakallah In sha Allah Zan zama angon ki watarana Ma sha Allah Tabarakallah In sha Allah Zan zama angon ki watarana Zo mu zauna, zo mu saba Harshe da hakori sukan saba Duk fadin duniya ke na zaba Ga nawa ga naki sai mu kwaba Ma sha Allah Tabarakallah In sha Allah Zan zama angon ki watarana Ma sha Allah Tabarakallah In sha Allah Zan zama angon ki watarana Kwantar da hankali ki, na riga na zama na ki Kaunar da babu sirki ni itace nake miki Idan na zo wajen ki sai naji bansan na barki Kallo idan nai miki Sai naji na kara son ki Ma sha Allah Tabarakallah In sha Allah Zan zama angon ki watarana Ma sha Allah Tabarakallah In sha Allah Zan zama angon ki watarana Nayi dariya, na dace Masoyiya mai kyan zance In babu ke tillas na bace Dake nayi karshen zance Na riga na tantance Har abada ban mance Soyayyar ki na nace Zan rike ki har abada Ma sha Allah Tabarakallah In sha Allah Zan zama angon ki watarana Ma sha Allah Tabarakallah In sha Allah Zan zama angon ki watarana That mega producer on the big bang and bass
Writer(s): Ali Namanjo, Emmanuel Reuben Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out