album cover
Amada
album cover
Utwór Amada został wydany 20 grudnia 2021 przez Gwanja Record Amson Digital Content Distribution Limited jako część albumu Amada EP
Released20 grudnia 2021
WytwórniaGwanja Record Amson Digital Content Distribution Limited
BPM132
Melodyjność
Akustyczność
Valence
Taneczność
Energia

Tekst Utworu

Ya gurin zai yi kamar kufai
Kamar bama nan
Taruwa babu kiɗa akwai mu
Gwari kenan
Mu buga ko wasu basu nan
Sana'ar kenan
Tunda na ce, "Sama mata"
An saman shike nan
Mai zani ɗaura zanin ki
Zamu fara kenan
Ga zare ga abawa
Ga iri da makwarwa
Na sani kwayi rawa da kunji gangar Gwanja
Kai! (Amada)
Ku zo kuji Amada kiɗan mata
Sautin da ba na yara ba
Amada kiɗan mata
Wani sauti da ba na yara ba
Hai
Sama
Haba
Sama
Kai
Haba
Oribo
Kai!
Nayi-nayi a riƙen mutane na
Anƙi-anƙi maganar tana ci na
Ina suke ne? Ko sun tsaya kwana
Ko dai saman ce
Ta wa ƴan ƙasan nisa
Bari mu yi wa bin ram
Da batun mu tattausa
A ci ba biya
Sunan kasuwar kiɗa
Yauwa, (kai!) Kai! Haba!
Ku zo kuji amada kiɗan mata
Sautin da ba na yara ba
Amada kiɗan mata
Wani sauti da ba na yara ba
Hai
Sama
Haba
Sama
Kai
Haba
Oribo
Duk nisa na taffiyar falke
Ai ya gane martabar marke
Duk nacin ƙuda yana kallo
Bai da gurin zama cikin wake
Shi ko dai bishiyar gamji
Jura mai sara
Ai Allah ne yake nufin sai ke, toh-toh-toh
Ku zo kuji amada kiɗan mata
Sautin da ba na yara ba
Amada kiɗan mata
Wani sauti da ba na yara ba
Hai
Sama
Haba
Sama
Kai
Haba
Oribo
Written by: Ado Gwanja
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...