album cover
FATIMA
464
Afro-Beat
Utwór FATIMA został wydany 5 czerwca 2022 przez Garzali Miko jako część albumu FATIMA - Single
album cover
Data wydania5 czerwca 2022
WytwórniaGarzali Miko
Melodyjność
Akustyczność
Valence
Taneczność
Energia
BPM179

Kredyty

PERFORMING ARTISTS
Garzali Miko
Garzali Miko
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Garzali Miko
Garzali Miko
Composer
Garzali Miko Kano
Garzali Miko Kano
Songwriter

Tekst Utworu

Mayco productions
Ba waccha zuciya ke kauna
In banda Fatima na
Mai hakuri da dangana Fatima ke kika zam farinciki na
Ba waccha zuciya ke kauna
In banda Fatima na
Mai hakuri da dangana Fatima ke kika zam farinciki na
Taho da sauri-sauri nayi marmarin ganin ki ai cikin idanu na
Ki daina dari dari zo da hanzari kauanr ki che take bin jiki na
Ki mini gwari gwari yadda zanji barin zukata su daina kuka
Dani da ke
Zo mu taka babban mataki
A zahiri dan mu kyale zanchen mafarki
Mu gangara har mu kai ga babban masauki
A kanki ni ne na jurai zancen mahasada masu kushe kauna
Abunda zuciya take da buri
Ki bayana masu ko babu rai na
Ki jad da-da masu su san da cewa dani dake mun mache a kauna
Idan da, daku ina kushewa
Da sin musa zanayo fatalwa
Hakkan ya sanya ki daibe kewa
Abunda zai sa ki ringa shawki nima shi zai faranta rai na
Akanki ni zanyi sallama
Inda duniya dan ko na gamo ahh
Dan ko nagama
Ke daya na baiwa kauna
Karbi uzuri na
Domin faranta rai na
Zo rike hannu na
Muje innuwa mu zauna
Karki kaini rana
Ashe soyayya tana kai mutum gushewa ba da wasa ba
Idan so ya sani ga zantukan sa bai ciri banyi laifi ba
Komai da lokacin nai nasani a zamani ahh
Da zamani
Mix mc
Written by: Garzali Miko, Garzali Miko Kano, S.N.Y Record Label
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...