album cover
Lost
album cover
Utwór Lost został wydany 19 sierpnia 2022 przez Jazzlife Entertainment jako część albumu Feelings (Shauki) - EP
Released19 sierpnia 2022
WytwórniaJazzlife Entertainment
BPM97
Melodyjność
Akustyczność
Valence
Taneczność
Energia

Tekst Utworu

Na dauko jaka ta Yau
Zanje cigiya na so
Ga karya sam babu kyau
Wa zai so ni ko naso oh ohh
ALLAH Kadai masani
Dama shi ke kula Dani
Na gane ciwo na tare dani
Zaiyi wuyar magani
Ah ah ah ah ahh
Ban da kudi “mun Sani”
Ban da gida “shima mun sani”
Bani da enmata “mun sani”
Ba mota “ALLAH Masani”
Ban da kudi “mun Sani”
Ban da gida “shima mun sani”
Bani da enmata “mun sani”
Ba mota “ALLAH Masani”
Interlude…………..
I will run a thousand miles just to find my Beyoncé
I know it’s hard to see and I know all that it take
Na rasa ta don hannu na babu rabas
Komai na duniya sun manta bai da tabbas
Hundred feet’s deep on the ground
I’m lost and I am not found
Now tell me how do I sound
I know I’m taking so long
Tafiyar da nayi zan iske gari
Ban da kudi “mun Sani”
Ban da gida “shima mun sani”
Bani da enmata “mun sani”
Ba mota “ALLAH Masani”
Ban da kudi “mun Sani”
Ban da gida “shima mun sani”
Bani da enmata “mun sani”
Ba mota “ALLAH Masani”
Interludes……..
ALLAH Kadai masani
Dama shi ke kula Dani
Na gane ciwo na tare dani
Zaiyi wuyar magani
It’s Hassan the youngest producer!
Ah ah ah ah ahh
Written by: Hassan Abdulla-Hi
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...