album cover
Gaba
3219
Music
Utwór Gaba został wydany 11 listopada 2025 przez Independent jako część albumu Gaba - Single
album cover
Data wydania11 listopada 2025
WytwórniaIndependent
JęzykEnglish
Melodyjność
Akustyczność
Valence
Taneczność
Energia
BPM70

Kredyty

PERFORMING ARTISTS
Uk boy
Uk boy
Chorus
COMPOSITION & LYRICS
Uk boy
Uk boy
Composer, Lyrics
PRODUCTION & ENGINEERING
Pedro
Pedro
Producer

Tekst Utworu

Ban ganewa
Ranar na manta ko belt bansawa
Ina Jan wandon yana zamewa
Ina tafiya na gurde ban dubawa
Dindindin ne ya rudasu
Waiwaye adon tafiya
Abaya nasha wuya ba karya
Allah ya chanza giyar
Ba abunda zance sai godiya
Aku mai bakin magana
Wai yau shin me aka mana kirki
Update after update
Yau designer
Friday insa getzner
Inna ga dama in futa a helicopter
Inna ga Hagu kwanta Amin tausa
Na cigaba na wuce yadda kasanni ada
Nakai Limit din da no respect
Suna zagina ko na kula
Ko kallon mani AI ko na kula
DaNa kira baby tamin shagwaba
Na roki adduar ummana
Nayi facing my problems gaba gaba
Naja saba
Matsaloli na warwarewa
Kudadena na kara yawa
Sunana yanata yaduwa
Masoyana suna dadda yawa
Mahassada hawan jini ya kamasu
Ta kaina nake ba takansu ba
Malam kara gaba Ahhh
Kunga ni one way na nifa
Su sun tsaya gaba
Ni kam inata gaba
Ashe Ba karan da ba bara ba
Intafi a guje indane
Tinda sun tsaya kwaba
In tafi a guje in dane
Tinda sun tsaya kwaba
Kwantan bauna
Sun bugu da hanjin ligidi
Sai da akace su koma noma
Amma suka ce sam aa
Yanxu mulkin bola
Ya sasu sun koma gona
Budurwa ta koma sabala
Wasu kuma sun koma sata
Nifa chan da kudi cikin banki na
Shiru nayi uwa banida sisi
Gun spending bana jin kaina
Malam tabani kaji hadisi
Confidence nakeji a zuciya na
Ko kadan ban tinanin in sare
Yanxu na wuce yadda kasanni ada
As I enter a kunnan Ac
Na faso cikin lamborghini
Na gagari kauye da birane
Na batashi tace akwai dadi
Nifa masifa ne akan kidi
Like this like that tana rangwada
So fine like cylinder shape din cocacola
Rangwada
She say Uk kabani irin na jiya
Gashi yarinyar bata gajiya
Intazo batason tafiya
We dey jamming a mota in kara giya
Ket ket Alanbadurami Alanbadurami
Kunga ni one way na nifa
Su sun tsaya gaba
Ni kam inata gaba
Ashe Ba karan da ba bara ba
Intafi a guje indane
Tinda sun tsaya kwaba
In tafi a guje in dane
Tinda sun tsaya kwaba
Kwantan bauna
Sun bugu da hanjin ligidi
Sai da akace su koma noma
Amma suka ce sam aa
Yanxu mulkin bola
Ya sasu sun koma gona
Budurwa ta koma sabala
Wasu kuma sun koma sata
Ban ganewa
Ranar na manta ko belt bansawa
Ina jan wandan yana zamewa
Ina tafiya na gurde ban dubawa
Saura kiris ya rage in cinye arewa
Dindindin ne ya rudasu
Dindindin ne ya rudasu
Din din din din din
Written by: Uk boy
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...