album cover
Zane
album cover
Utwór Zane został wydany 29 maja 2026 przez S.N.Y RECORD LABEL jako część albumu Gangare
AlbumGangare
29 maja 2026
WytwórniaS.N.Y RECORD LABEL
BPM109
Melodyjność
Akustyczność
Valence
Taneczność
Energia

Tekst Utworu

Musax mix
Yar budurwata
Nan nan nan Habibi na
A'a ah kina raina
Nasameka komai dai-dai
Ke na rike ki gane dai-dai
Daren fara soyayya yayi
(Musax beats)
Matsaya ta baby na
Na kiraka da ango na
Ga zuciya nace zauna
Kai ka rike linzami na
Ciki yazo kamar zane
'Kauna tasa nayo zaune
Sautin naki na gane
Nida kai ba batun ware
Manta da dukka 'yan 'karya
Makiya namu sun 'buya
A silar sanki na shige zarya
Duk mai taba ka yai garwa
Nasara sirrin nema
Kai ni akanka nai fama
Acikin sanki ni nike linkaya
Ita 'kauna 'kauna 'kauna 'kauna ce
Asalin 'kauna ta ni kece
In kabarni tabbas na zauce
Bari batunga tun tuni ya shude
Indai da gaskiya
Bana tafiya
Babu cankiya
Kene aniya
Gyada da gujiya
Bani ma kuwa
Kaga sanka yaimani zane ne
Ke kifiddani daga rudani
Kifi waya kaika wajen 'karni
Ni asanki bana 'kaulani
Kulamini 'kauna tayi guri
Saka a nemo 'dan mazari
Da 'dan baba ni yai nai katari
Ni 'yan bukulun mu kudau hakuri
Dan sanka tuni nai jimiri
Lissafinki bai kauce mani ba
Lallaila bazana 'kika ba
Mai gaskiya shi bai bata ba
Lafazin nan bai karkata ba
Muje dai fintinkau makiyanmu cen dai
Kalamina kaina dai dai
Shuka ta ta tsira
Sauran ka kawai jira
Karki barni na tinzira
Babu zago ba gara
Aurenki nake hara
Ido a 'kasan gira
Share da mayaudara
Sakonka na tattara
Saima sun hakura
Zancena ya rufa chip chip
Zubina akanki yai chip chip
Kazan katarar idanuna
(Mix musax mix)
Written by: Hussaini M Pizzah
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...