album cover
Baban Farouk
118
Afro-Beat
Utwór Baban Farouk został wydany 25 sierpnia 2026 przez Ayagi Records / Distributed by AlutaHits Business INC... jako część albumu Baban Farouk - Single
album cover
Data wydania25 sierpnia 2026
WytwórniaAyagi Records / Distributed by AlutaHits Business INC...
JęzykEnglish
Melodyjność
Akustyczność
Valence
Taneczność
Energia
BPM106

Tekst Utworu

Ka fito basu shirya ba
Ka tsaya basu gane ba
Kai shirinka na Allah ne
Ba mutum ba uban zuga
Baba dare mai ban tsoro
Kai ka baiwa maza horo
Tanadinka suke tsoro
Ka rufe bakin ganga
Bazasu kaika nasibi ba
Tunda kai ba sune ba
Ko a aikin alkhairi
Dakai dasu kun hannun riga
Iya gani iya kyalewa ruwan sanyi mai dafa ganda
Gaida damo sarkin hakuri ogan mu bashir baban farouk
Mijin hajiya Murja Uwar marayu Allah dafama
Ga oga bashir uban Farouk baya ashar
Magauta sun bugar sunji jiki sun sha dakyar
Ka zama damuna mai fidda idon ruwa
Ja gaba tarnaqi mai sa a tuno uwa
Angon murjanatu baban farouk
Ka kulle makiya cikin kofa ruf
Hanyar ba kowa shige ka wuce tsaf
Jallah wa azza gwanin mu shi ya tsaya ma
Godewa Allahu zaya dadama
Karyar mai tsafi yazo ya haye ma
Ni kyawun halinka ke burgeni
Yanda nayi maka magana ka kulani
Har kai min kyautar da tarruda ni
Written by: Isah Abubbakar Aliyu
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...