Vídeo da música

Vídeo da música

Créditos

INTERPRETAÇÃO
Abubakar Sani
Abubakar Sani
Interpretação
COMPOSIÇÃO E LETRA
Tsuntsun Soyayya
Tsuntsun Soyayya
Composição

Letra

Tsuntsun soyayya ya taso yazo yawon Duniya
Tsuntsun soyayya ya taso yazo yawon Duniya
Tsuntsun soyayya ya taso yazo yawon Duniya
Zo muyi soyayya (he he)
Gamu akan hanya (he he)
Bama jayayya kaina ni dika na baki gabadaya
He kaine annuri (he he)
Hasken alkairi (he he)
Bakamin sharri linzami na jawoni gabadaya
Tsuntsun soyayya ya taso yazo yawon Duniya
Tsuntsun soyayya ya taso yazo yawon Duniya
Zanyo wasoso (he he)
Kanki na jefan so (he he)
'Kauna na feso sai naji 'kamshi nata gabadaya
Lali laliyo (he he)
Na tafi zan waigo (he he)
Saidai kuyi koyo 'yan mata mun zarce ku gabadaya
Tsuntsun soyayya ya taso yazo yawon Duniya
Tsuntsun soyayya ya taso yazo yawon Duniya
Ah ga kayan yaki (he he)
Zani na hau doki (he he)
Fansar 'kaunar ki zani naje namawa ki a zuciya
Tsun-tsun soyayya (he he)
Ya 'dauro niyya (he he)
Shika zai shirya kanka yake ta hari karkai godiya
Tsuntsun soyayya ya taso yazo yawon Duniya
Tsuntsun soyayya ya taso yazo yawon Duniya
Tsuntsun soyayya ya taso yazo yawon Duniya
Tsuntsun soyayya ya taso yazo yawon Duniya
Ya taso yazo yawon Duniya
Ya taso yazo yawon Duniya
Yazo yawon Duniya
Yazo yawon Duniya
Yazo yawon Duniya
Yazo yawon Duniya
Written by: Tsuntsun Soyayya
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...