Vídeo da música

Namenj - Idanuna (Official Audio)
Assista ao videoclipe da música {trackName} de {artistName}

Apresentado no

Créditos

PERFORMING ARTISTS
Namenj
Namenj
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ali Jubril Namanjo
Ali Jubril Namanjo
Composer
Friday Adah Ujah
Friday Adah Ujah
Composer
PRODUCTION & ENGINEERING
DON Adah
DON Adah
Producer

Letra

Na samu lafiya ai Namenj (Nayi kwalliya) Masoyiya ta taka a hankali Balarabiya ta juwo a hankali (a hankali) Ina bayanki juwo ki san da ni Ki san da zama na kauna kiyi dani (a hankali) Ina jin dadin Idan na kalli Kyayyawar fuskarki Sai na yini cikin farinciki Sabanin hakan ni Zan shiga wani yanayi Da ni ban gane ni Sai na yini cikin bakinciki Idanuna Ke suke san gani a ko yaushe Idanuna Ciwo suke idan basu ganki ba Idanuna Ke suke san gani a ko yaushe Idanuna Ciwo suke idan basu ganki ba Yanmata adon gari kaunarki ba shakka Jirgin so tafi dani garin da ba shakka Kwanciyar hankali na sami albarka Ai kece my baby kika sa na daina kuka Ina jin dadin Idan na kalli Da kwayawar fuskarki Sai nayi yini cikin farinciki Sabanin hakan ni Zan shiga wani yanayi Da ni ban gane ni Sai nayi yini cikin bakinciki e Idanuna Ke suke san gani a ko yaushe Idanuna Ciwo suke idan basu ganki ba Idanuna Ke suke san gani a ko yaushe Idanuna Ciwo suke idan basu ganki ba ai Ayyiriri yiriri na samu lafiya ai Ayyiriri yiriri dan nayi kwalli dake Ga hanjinligidi na kauna ni na baki Dan kin bani guri a fadar zuciyarki Ina jin dadin Idan na kalli Kyayyawar fuskarki Sai nayi yini cikin farinciki Sabanin hakan ni Zan shiga wani yanayi Da ni ban gane ni Sai nayi yini cikin bakinciki Idanuna Ke suke san gani a ko yaushe Idanuna Ciwo suke idan basu ganki ba Idanuna Ke suke san gani a ko yaushe Idanuna Ciwo suke idan basu ganki ba Ai ayyiriri yiriri na samu lafiya Ai ayyiriri yiriri dan nayi kwalli dake Aiyyiriri yiriri na samu lafia Ai ayyiriri yiriri dan nayi kwalli dake
Writer(s): Ali Namanjo, Don Adah Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out