Letra

Soyayyah ta jani ba laifina ba Amshi batuna kar kiyi mun tabbaba Kece naki so sam bazan chanza ba Ki dubbi ni kar soyayyah tayi mun illa Ga ki yar fara kyakkyawa zanso muyi aure Aunty da mama har baba suma zasu so muyi aure Inna so nasan kema kina so muyi aure Alkawari nayi da ke ni zanyi kwazo Inba keba baza na koma ba mata Garin naima shine na ganki yargata Inba keba bazani koma baya ba Garin so ai baya da nisa Inna so Kina so Rigar So zo bani na dan sa Albishirinki soyyayah zan baki Soyyayah babba Muje mu gaida ummi da abba nakii Soyyayah babba In muje ni zan bada sadakii Soyyayah babba Farin ciki nakeyi na sameki Sha lagwada Ehyee Ehyee Sha madaran lilo Sha lagwada Ehyee Ehyee Sha madaran lilo... Inba keba baza na koma ba mata Garin naima shine na ganki yargata Inba keba bazani koma baya ba Garin so ai baya da nisa Inna so Kina so Rigar So zo bani na dan sa Oho Ohoo Sha lagwada Ehyee Ehyee Sha madaran lilo Oho Ohoo Sha lagwada Ehyee Ehyee Sha madaran lilo Oho Ohoo Sha lagwada Ehyee Ehyee Sha madaran lilo Oho Ohoo Sha lagwada Ehyee Ehyee Sha madaran lilo...
Writer(s): Shuaibu Ahmed Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out