Letra

Masu cewa a lallaba abi a hankali ba zamu lallaba ba 280 zamu tafi munyi full light haka zamu shiga kwana Bari in gaya miki kan nan nawa akwai chemistry a cikin sa sosai (Dan Musa yazo da waka) Are you sure? Fantastic (Prince Production) Wai don muna waka da Hausa, suke kin su bamu visa Ammah sun mantawa da cewa, Allah ne ke bada dama In Allah yayi maka baiwa sakon ka zai fita ko babu visa Duka yare yana da ruhi, kune zaku hana shi ya girma In an hada Hausa da Turanci yare daya ne kar ku musa Idan kayi zagi da kowanne ashe zunubi za a baka Da kowanne harshe kayi magana, da kowanne za a jika Don idan aka fassara Hausa har a China ma zasu fahimta Hausa vibes, daga nan Arewa mun zo Munyi full light, ba mai tarewa yaro Mun ce "hi", duka sai ku ce "you are welcome" Sounds nice, wani sauti mai sa ciwo Hausa vibes (ehe!) Hausa (ehe!) Hausa, Hausa (eh!) Hausa vibes (ehe!) Hausa (ehe!) Hausa, Hausa (eh!) Hausa vibes (eeh) Hausa (ehe!) Hausa, Hausa (eh!) Hausa vibes (ehe!) Hausa (ehe!) Hausa, Hausa (eh!) Ni Bafulatani ne In na fada zaku gane Mi habdi mi dacci sare Mi danaki har wurtaki nage To mi ummake min e'bimbi mi fudda winduki kude hobbe Be yardaki nane Joni be bi Dan Musa maye A Arewa muna da waka, ku duba irin su Musa Akila Mi kassa, su kassa ga lyrical ma mun fi araina Hausa vibes all over, international muke cire murya Toh yanzu kam mun cire kunya in bakwa son wakan Hausa ku koma Hausa vibes, daga nan Arewa mun zo Munyi full light, ba mai tarewa yaro Mun ce "hi", duka sai ku ce "you are welcome" Sounds nice, wani sauti mai sa ciwo Hausa vibes (ehe!) Hausa (ehe!) Hausa, Hausa (eh!) Hausa vibes (ehe!) Hausa (ehe!) Hausa, Hausa (eh!) Hausa vibes (ehe!) Hausa (ehe!) Hausa, Hausa (eh!) Hausa vibes (ehe!) Hausa (ehe!) Hausa, Hausa (eh!) Hausa vibes (ehe!) Hausa (ehe!) Hausa, Hausa (eh!) Hausa vibes (ehe!) Hausa (ehe!) Hausa, Hausa (It's Prince on the mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out