Músicas semelhantes
Créditos
INTERPRETAÇÃO
USMAN WASA
Interpretação
COMPOSIÇÃO E LETRA
USMAN WASA
Composição
Letra
(Musax)
(Musax beat)
So, soyayya
So, soyayya dakai na faro
Oh-hh-hh-hh-hh
Oh-hh-hh-hh
So, soyayya dake na faro
Ke nasaka a zuci bazan ciro ba
Dukan damuwata na manta sanadinki
Kina ban kulawarki ba kadan ba
Ke kika ce dani so na zuci kin sawa
Hakan ya sanya ni na daura danba
Komai zanayo akan so sanadinki ne
Ke kika nuna min kauna so a bayyane
Kin zamto sarauniya a so ni bawanki ne
Zan miki dukanin bauta komai na naki ne
Kai, wayyo ni dadi
Sanka a zuciya na daduwa
Daren jiya nai bacci
Kai nagani ka bani ruwa
Ka zam min bango
A zuciya kai ka sakan nutsuwa
Da naji sautin muryar ka
Na ganka nake kakuwa
Matso gurina baby na
In baka ruwa
Auren mu shine burina
A daura nai matsuwa
Hubbi, hubbina
Aurenki shine burina
Nurul kalbina
Nima dakai ne zan zauna
Matso nan gefe na
Zo ki zauna a dama na
Gani a gefen ka
Ban hanu inga furen kauna
Kece dai wanda rai yake yiwa naci
Bana so koda sakan naga kinyi takaici
Burina aurenki diya ta mutunci
Gaki da tarbiya ga kyau
Kuma gaki da hanci
Ga iya yin tafiya
Kyan hali karda ka mance
Har a gidan mu ance dani dake
Ance mun dace
Dakai na aminta kai kadai
Zan ba zuciya ta
Kai kazamto min madubi a rayuwata
Kaine zaka bani kulawar ka
Na kere mata
Burina a daura aure
Na zama maka mata
Zan maka kwalliya ta burgewa
Ba kazanta
Ka zam min farin cikina
Zauna ka huta
So, soyayya
So, soyayya dakai na faro
(Mix)
(Musax mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com