album cover
Matata
3.184
Afro-Beat
Matata foi lançado em 15 de novembro de 2024 por 5861962 Records DK como parte do álbum Matata - Single
album cover
Data de lançamento15 de novembro de 2024
Selo5861962 Records DK
IdiomaEnglish
Melodicidade
Acusticidade
Valence
Dançabilidade
Energia
BPM109

Vídeo da música

Vídeo da música

Letra

Is fablous Junayd
FJ is your boy yeh yeh
Soyayyar da kike min
Tamin dadi a rayuwa
Sam Sam bakya laifi
Bakya samin damuwa
Ki zamo matata
Farin chiki zai karuwa
Masoyiyata
Naji kishi zo ban ruwa
Zan kiraki matata
Tauraruwar mata
Ki gayamusu
Nine zan kula da ke
Zan kiraki matata
Tauraruwar mata
Ki gayamusu
Nine zan kula da ke
Baby zo na kaiki ga mamana
And I will show you sister na
Zasu kulaki dare rana
Ke nazaba musu matana
Nasan yan gidanku
Ai sunsan da ni
Kuma sun nuna mini
Sunayi da ni
Oh o o matata
Matata
Oh o o matata
Matata
Oh o o matata
Matata
Oh o o matata
Matata
Ni na yarda da ke
Kema kin yarda dani
Rayuwa in babu ke
Waye zai kula dani
Ki kirani angonki
Abban yayanki
Kinsan inasonki
Kullum mafarkina
Inkiraki matata
Tauraruwar mata
Ki gayamusu
Nine zan kula da ke
Zankiraki matata
Tauraruwar mata
Ki gayamusu
Nine zan kula da ke
Baby zo na kaiki ga mamana
And I will show you sister na
Zasu kulaki dare rana
Ke nazaba musu matana
Nasan yan gidanku
Ai sunsan da ni
Kuma sun nuna mini
Sunayi da ni
Oh o o matata
Matata
Oh o o matata
Matata
Oh o o matata
Matata
Oh o o matata
Matata
Written by: Junaidu Ibrahim
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...