Vídeo da música
Vídeo da música
Créditos
INTERPRETAÇÃO
Usman Bee
Vocais
COMPOSIÇÃO E LETRA
Usman Bee
Composição
Auta Waziri
Composição
PRODUÇÃO E ENGENHARIA
Mega
Produção
Letra
Auta Waziri kukeji malam
Usman bee
So da dadi inba zargi
Kauna burinkowa yayo dache
Chikin mata daban kike
Zuchiyata ai kin kafe
Shin So a ina yake
Zuchiya a ina take
kinshiga kin kafe
Saifaman bege nake
So a ina yake
Zuchiya a ina take
Kinshiga kin kafe
Saifaman bege nake
Kada intashi a barchina
Baganki a gabanaba
Bazaniya comai naba
Banchika mafarki naba
Rashinki rashin ninfashi
Yafi tanya jiki yayı laushi
Murmushinki takan kauda fishi
Bazan miki ninisaba
Dan Allah dubi
I can't do without you baby
Ni dai guda ne kekuma yar guda liyache
Zanso kigane agunki dan jinjirine
Ina sonki sosai
Asanki banaji ni bana gani
Komai nisan jifa baby kasa zayayi
Ba yadda zaayi dani asanki ni nachi gari
Sai dai anemo agaji ahhh ahhh
Garinso bashed nisa
Armani gani a kusa
Inda so ai da kauna
Asanki ninayi nisa
keche dayadaya
Komai kikachemin zan iya
Chiki zucuyana ba yaudara ahh ahh ahh
Shin so a ina yake
Zuchiya a ina take
Kinshiga kin kafe
Saifaman bege nake
So a ina yake
Zuchiya a ina take
Kinshiga kin kafe
Saifaman bege nake
Written by: Auta Waziri, Usman B Usman


