Letra

Ban kishi kowa ka bi da naka Duniya me aiki ke cin (Gaskiya) Ban hassadan kowa ka bi da naka Duniya me aiki ke cin (Shekenan) Ji mana Me nama ke neman wuta Ina aiki ni ban karya Ban zamba Ban sata Duba barawo O shi shatta Ai duka karya ne Naka da safe Na wa ni darana Ka kaka yi kishin kowa Nasan ka yi zafi A ma kasa hankali Ban yin barci Ina daji mu na bidan dawa ne Akwai hero A ba sarki Yaran arewa za mu wadata Ban kishi kowa ka bi da naka Duniya me aiki ke cin (Gaskiya) Ban hassadan kowa ka bi da naka Duniya me aiki ke cin (Shekenan) Ahh tafiya ni kadai Wani sa'in da mutanen kwarai Muna yaki da mutanen dare MANSA zaki wane kadangare Ah ah ah ah ahhh Sai dai ya saurara Dan borno elkanemi eh eh eh Eh muna cin fara But I'm unapologetic Y'all got skeletons in your closets like orthopedics It comes natural how I do it is automatic Few niggas pray for my demise But they disappointed Iconic how ironic I'm just getting started Dan iska shegegegege Musa gatan A a a a a They putting money on my he he he head Swy I keep the tooli by my wai aaa-ist An so a sa mu a raga mun yaga Ni da Ayat'n Ghana Ban kishi kowa ka bi da naka Duniya me aiki ke cin (Gaskiya) Ban hassadan kowa ka bi da naka Duniya me aiki ke cin (Shekenan
Writer(s): Musa Akilah, Sony Kwame Owusu, Ayat Maqwam Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out