album cover
Besty
album cover
Besty foi lançado em 29 de setembro de 2022 por Ahmad Shanawa como parte do álbum Besty - Single
29 de setembro de 2022
EditoraAhmad Shanawa
BPM99
Melodicidade
Acústica
Valência
Dançabilidade
Energia

Letra

Uhmmm uhmmm uhmmmm
Na kosa, kanki na kosa
Nine baban chakwai
Daure fada mini na kosa
Karda kice mini kin fasa
Zan bada rayina fansa
A kanki zani garin nisa
Ke na baiwa kauna
Mangwaro ya nuna
Ba wanda zai mini barna
Da zaki gane nufi na
Zagi gane kin yo dace
Ba wace zatayo miki kwace
Na kosa
Na kosa
Na jima a so, so, soyayya na sha fama
Na sani a so, so, so ba'a rasa yan gulma
Na kiraki sweetie, ke kuma kirani da besty
Masu sa mana baki, aljihun su nei yayi datti
A kanki na suma, na sha dukan sojoji
Abin akwai daci, meye dalili sai naji
Na kosa, besty
Na kosa, besty
Written by: Ahmad Shanawa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...