Слова

Ehh sanadin ki ne na samu gudun muwa Kallon ka shi ka cireni a damuwa Lafazinki shi ke kore ki shin ruwa Tsirka nada guna kazamo koh kuwa Ga aniyar zama na dake dan kin mini garkuwa To albarka nakeyin bida koh za ya ganuwa (S Piano on the beat) To sirrin rufe kafin muzanta Karshe rarrafe yau na jigata Kaunace take mun amo na makanta Zari bai biyata shiru na fahimta Ga nazari duka naki ne mar mari ya kazanta Har yau samun kane cikon buri Na furta kanka bani in kari Sai mai duka shi yasan duk abunda na kunsa Tun ganinki na fara shakku a rai kika darsa Koh in sameki koh akasin haka shine Gunka sako na zuwa han zari nasa nane Koh zan maka kuskure to rufe akasi ne Zanso kaji tausayina kamun uziri ne Indai na rikaaa sharadine A rashin ki nan hadarine Ban zumar so in nasha al Fahamine Ka sani in zauna kalau kazamo sanadi ne Ruyuwa Mutawa duk dakai nayo kudiri ne Ehh In ganki bazan ji tsoroba haha (kabar kyarma) Inda hakori bazanki taunaba ahh (ana girma) Lallai ko ba zanyi shayiba (na tayar ma) Kaunarki dare nake nema hah hada rana Da zarar kai magana cikin jikina haka jinta nake (akwai kallo) Na gamsu da zuciya ta cikin mararinka take (dana bullo) Auna tauna asalin batuna yabon ka nake (nai zillo) To na ban kada tasirina kai ina kwana Ah mun tashi lafiya dan jiya nai waraka Kin bani kin kuma munyi shirunmu daka Yaushe zamu dik duka? Dan na kure adaka nima Mai yimun mana dan kira barshi yasha wahala shima Mai taken bakan gizo baiyi kama da sufa ta ba Gun neman mu tun stira ba zai canja kamaniba Dan Allah Mance
Writer(s): Muhammad Yunus Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out