Видео

Видео

Создатели

ИСПОЛНИТЕЛИ
Samap2
Samap2
Вокал
МУЗЫКА И СЛОВА
Samuel Moses Bala
Samuel Moses Bala
Тексты песен
ПРОДЮСЕРЫ И ЗВУКОРЕЖИССЕРЫ
Samap2
Samap2
Продюсер

Слова

Yin Addua da zai bamu
Albarka ba iyaka
sai ka rika yin Addua
Kowace saa
Tunda farkon haske safe
ko ka yi addua
cikin sunan Yesu cristi
kayi roko har ka sami
taimanko ka yau
Yin Addua da zai bamu
Albarka ba iyaka
sai ka rika yin Addua
Kowace saa
Written by: Samuel Moses Bala
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...