album cover
Tabarin So
9,488
Worldwide
Tabarin So was released on May 3, 2018 by Nedjon Media as a part of the album Iconic Sounds of Africa, Vol. 7
album cover
Release DateMay 3, 2018
LabelNedjon Media
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM117

Credits

Lyrics

Eh tamburan so na duka, igiyar so na janyo
Yau irin so na shuka Alkhairi na samo
Eh tamburan so na duka, igiyar so na janyo
Yau irin so na shuka Alkhairi na samo
Lamarin so an duba masoya sun danno
Igiyar sa da an kama 'kasa ba'a fadowa
Eh nasamu diyar kirki, igiyar so mun jawo
Burina auren ki, alkhairi mun samo
Ki saka ni a 'kalbin ki, igiyar so mun jawo
Dashishi zan baki, alkhairi mun samo
Dashishin so riba a gareki dana samo
Lamarin so an duba masoya sun danno
Igiyar sa da an kama 'kasa ba'a fadowa
Eh jani-jani. muyo harka, igiyar so na janyo
Koh ina ne zan bika, alkhairi na samo
Dashin so na 'dauka, igiyar so na janyo
Kyauta ta sa zan baka, alkhairi na samo
Ni zanai ma tarba a gida in ka komo
Lamarin so an duka masoya sun danno
Igiyar sa da an kama 'kasa ba'a fadowa
Yau nayi gamo kan so, igiyar so mun jawo
Na 'kara farashin so, alkhairi mun samo
Ni mai sona zanso, igiyar so mun jawo
Domin naci ribar so, alkhairi mun samo
Zan 'dandana dadin so kin yarda nasha romo
Lamarin so an duba masoya sun danno
Igiyar sa da an kama 'kasa ba'a fadowa
Lamarin so an duba masoya sun danno
Igiyar sa da an kama 'kasa ba'a fadowa
Eh kai ka dai ne zabi na, igiyar so na janyo
Ka rike linzami na, alkhairi na samo
Na fada maka sirri na, igiyar so na janyo
Kaji dadin zance na, alkhairi na samo
Rayuwa so mai sonka ni sonka a yau na so
Lamarin so an duba masoya sun danno
Igiyar sa da an kama 'kasa ba'a fadowa
Eh yanzu zan san dadin so, igiyar so mun jawo
Da na sha wahala kan so, alkhairi mun samo
A gare ki na lumfaso, igiyar so mun jawo
Hadarin so ya taso, alkhairi mun samo
Ya gangama ga Iska da ruwa ya sossomo
Lamarin so an duba masoya sun danno
Igiyar sa da an kama 'kasa ba'a fadowa
Eh ka taho kaiman rumfa, igiyar so na janyo
Ko baka son zumma, alkhairi na samo
Na biyo ka da sassarfa, igiyar so na janyo
Da furar so na surfa, alkhairi na samo
In kazo nai ma damu na hada ta da kindirmo
Lamarin so an duba masoya sun danno
Igiyar sa da an kama 'kasa ba'a fadowa
Eh tamburan so na duka, igiyar so na janyo
Yau irin so na shuka alkhairi na samo
Eh tamburan so na duka, igiyar so na janyo
Yau irin so na shuka alkhairi na samo
Tamburan so an duka masoya sun danno
Igiyar sa da an kama 'kasa ba'a fadowa
Written by: Nura M. Inuwa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...