Lyrics

Ehu! Morell Nagode Eh yeah, Dangata na son ki Gata, Dangata na son ki Dangata na son ki Gatan yar gata Yaya na zo na gan kanwar ka Ya ce, "Dan gata shigo da talakma ka" (Takalamn ka) Ai ganin ka gidan mu ni ko nayi murna Bara a kira Habiba dai tazo mu dan tautauna Ai dai ya so tayi aure dole Ita kuma ta ce, "Sai da kai dole" Maza ka je ka kawo goro gida na Ka je ka kawo goro gida na Haba yarinya zo mu je Aure da ni da ke Tunda Allah ya bani ke And I go marry you today-today Aure yarinya zo mu je Allah ya ba ni ke Aure da ni da ke Allah ne ya hada ba mai rabawa (Allah ne ya hada ba mai rabawa) Aiye nanaye aure a dinga yaba wa Ai ni godiya nake A jihar soyayya nan muke Duk matan duniya kin buge Yarinya lale balarabiya Sarauniya da lullubi Kuma ga goshin walkiya ta ke For the rain I'll be your umbrella, umbrella, ela O yarinya zo matso kusa give me love O yarinya zo kusa I go give you love O yarinya zo matso kusa give me love O yarinya zo kusa I go give you love Haba yarinya zo mu je Aure da ni da ke Tunda Allah ya bani ke Girl I go marry you today-today Aure yarinya zo mu je Allah ya ba ni ke Aure da ni da ke Zo mu je Kai, kai, kai, kai, kai, kai Allah ne ya hada ba mai rabawa Allah ne ya hada ba mai rabawa Nagode Nagode
Writer(s): Tammi Yakubu, Morell Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out