Lyrics

Haba YFK Rawa suke kamar an zuba masu Karara-Karara-Karara Karara-Karara-Karara Karara Rawa suke kamar an zuba masu Karara-Karara-Karara Karara-Karara-Karara Karara Rawa suke kamar an zuba masu Karara That one na your palava Baby dance like hayin baraga Emeka don reach Taraba, sai ya dawo-ya dawo da tsaraba Abun ya jawo jaraba, kai'kayi suke Fatima goraba From Minna down to Bangada Rawa suke kamar an zuba masu Karara-Karara-Karara Karara-Karara-Karara Karara Rawa suke kamar an zuba masu Karara-Karara-Karara Karara-Karara-Karara Karara Rawa suke kamar an zuba masu Karara Toh, harbai ta da uhmhum (uhmhum) Kashe ta da ehh han Wai, toh ki shigo na duba Allah raban da motar da ba woofar Du-Dum, Ji-Ji Dum-Dum Muna cikin, ruwa tsundum Du-Dum, Ji-Ji Dum-Dum Muna cikin, ruwa tsundum Karara, from Kaduna to Lagos to Calabar Monday, Tuesday da Laraba Monday, Tuesday da Laraba kai wa kike harara Karara, from Kaduna to Lagos to Calaber Monday, Tuesday da Laraba kai wa kike Rawa suke kan an zuba musu Karara Rawa suke kamar an zuba masu Karara-Karara-Karara Karara-Karara-Karara Rawa suke kan an zuba musu Karara Rawa suke kamar an zuba masu Karara-Karara-Karara Karara-Karara-Karara Rawa suke kan an zuba musu Karara Rawa suke kamar an zuba masu Karara Hola-Hola Dawo baya, koh ka ja gaba Hold 'am, Hold 'am Abun na kaikayi Abun na kai'kayi Abun na kai'kay, koh ina-koh ina Wallahi! Rawa suke kamar an zuba masu Karara-Karara-Karara Karara-Karara-Karara Rawa suke kan an zuba musu Karara Rawa suke kamar an zuba masu Karara-Karara-Karara Karara-Karara-Karara Rawa suke kan an zuba musu Karara Rawa suke kamar an zuba masu Karara-Karara-Karara Karara-Karara-Karara Rawa suke kan an zuba musu Karara Rawa suke kamar an zuba masu Karara-Karara-Karara Karara-Karara-Karara Rawa suke kan an zuba musu Karara Rawa suke kamar an zuba masu Karara Yeah Spark up the lighter Wayyo! Wayyo, na nan basu samu bah DJ Ab Dj AB Karara
Writer(s): Haruna Abdullahi, King Bawa Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out