Credits

COMPOSITION & LYRICS
hamisu said yusuf
hamisu said yusuf
Songwriter

Lyrics

Oh! bo bo bo booo Beat amjad records To bari kiji farkon zance da karshen sa duk akan soyayya Nasa wuyar so nasan dadinsa to ko taya zai juya Akwai labari dole inyi gyaran murya Yanda zance zai zaita zuba a tsare bisa tarbiya Yau da gobe gonar ilahu ce waya santa gaba daya Nagode allah nagode makigina Da kabani yar auta mai share mini hawayena Mai bidar muradina tayi mini bata mini barna Da akwai gaban kauna Ke zaki boye sirrina Ni baza na taka ba Ramin bududduge na muci gaskia Kinji kanawata Kaunarki na cikin raina Kuma baza na daina ba Har abada dake mu Zamo jini daya Na tuna dake akoda yaushe sai inji sanyi Kafin kice in aikata ko mene nayi Kada ki zaton wai lokaci zaizo na sauyi Ena sonki idan daso akwai dadi kauna zata dara haka Ki kyautata nayi kaudi to yarda mata wuce haka Kece dukkan mafarkaina ni za naso ki wuce haka Abinda zuciya ta riko to karbi sai mu haskaka Abinda zaki mun nima ki bani zuciya duka Na baki tawa nima duk to jeki adana daka To kin shigo ta komai na in babu ke zan wahala yan mata Oh! bo bo bo booo Kota ya zai juya Kinji kanawata Kaunarki na cikin raina hh! bo bo bo booo Kuma baza na daina ba Har abada dake mu Zamo jini daya Kinji kanawata kinji kanwata Kaunarki na cikin raina Kuma baza na daina ba Har abada dake mu zamo jini daya Oh! bo bo bo booo Midget mix
Writer(s): Hamisu Yusuf Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out